ATR hausa

ATR hausa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ATR hausa, Grocers, Bala Ali, Accra.

Jagoran jam'iyyar NNPP, Rabiu Kwankwaso wanda ya faɗi hakan a Kano ranar Lahadi ya kuma zargi hukumomi a Najeriya da ƙoƙ...
18/11/2024

Jagoran jam'iyyar NNPP, Rabiu Kwankwaso wanda ya faɗi hakan a Kano ranar Lahadi ya kuma zargi hukumomi a Najeriya da ƙoƙarin durƙusar da harkokin kasuwanci a arewacin ƙasar ta hanyar fito da sabuwar dokar haraji.

Rikicin ƙabilanci ya sa an katse hanyoyin waya da intanet a jihar Manipur ta IndiaƘarin bayani - https://trib.al/fiGE566
18/11/2024

Rikicin ƙabilanci ya sa an katse hanyoyin waya da intanet a jihar Manipur ta India

Ƙarin bayani - https://trib.al/fiGE566

An k**a likitan dake kula da "yan bîndīgâ idan s**a ji raúni ko basu da lafiya.
18/11/2024

An k**a likitan dake kula da "yan bîndīgâ idan s**a ji raúni ko basu da lafiya.

Jami'an tsaro fiye da 43,000 ne ke samar da tsaro a zaɓen OndoKarin bayani - https://bbc.in/3O8YIBr
18/11/2024

Jami'an tsaro fiye da 43,000 ne ke samar da tsaro a zaɓen Ondo

Karin bayani - https://bbc.in/3O8YIBr

Mutanen da aka ceto daga hannun ‘yan bindigar su 58 waɗanda s**a haɗa da mata 23 da maza 35 an k**a su ne a ƙaramar huku...
18/11/2024

Mutanen da aka ceto daga hannun ‘yan bindigar su 58 waɗanda s**a haɗa da mata 23 da maza 35 an k**a su ne a ƙaramar hukumar Ɗan-Musa ta jihar Katsina a hare-hare daban-daban.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/40NifP9

Dan takarar shugaban kasa a ghana kuma shine vice president a kasar ghana
17/11/2024

Dan takarar shugaban kasa a ghana kuma shine vice president a kasar ghana

An daura auren yar gidan kwankwaso amma babu wani Dan a. p . c ko guda daya
17/11/2024

An daura auren yar gidan kwankwaso amma babu wani Dan a. p . c ko guda daya

Sarki Charles da Yarima William da ƴan siyasa na cikin waɗanda s**a halarci bikin tunawa da mazan jiya da ake yi duk she...
11/11/2024

Sarki Charles da Yarima William da ƴan siyasa na cikin waɗanda s**a halarci bikin tunawa da mazan jiya da ake yi duk shekara a birnin Landan.

Dubban mazan jiya da fararen hula ne s**a karrama sojojin da s**a rasu a yaƙin duniya da sauran rigingimu.

Hakan na zuwa ne bayan sabon koci Ruben Amorim ya yanke shawarar ƙin ci gaba da aiki da Van Nistelrooy a matsayin mataim...
11/11/2024

Hakan na zuwa ne bayan sabon koci Ruben Amorim ya yanke shawarar ƙin ci gaba da aiki da Van Nistelrooy a matsayin mataimakinsa.

Van Nistelrooy ya koma United ne a matsayin maitamakin koci a watan Yuli a kan kwantaragin shekara biyu inda ya samu nasarori uku da canjaras ɗaya a wasanni huɗu daya jagoranci kulob ɗin.

Yayin da wasu jihohin s**a amince da biyan N70,000 ɗin, wasu kuma sun ci alwashin biyan sama da hakan.
28/10/2024

Yayin da wasu jihohin s**a amince da biyan N70,000 ɗin, wasu kuma sun ci alwashin biyan sama da hakan.

Ɗan wasan na Man City ya doke Vinicius da Bellingham na Real Madrid don lashe kyautar ta bana.Rodri ya ɗauki gasar cin k...
28/10/2024

Ɗan wasan na Man City ya doke Vinicius da Bellingham na Real Madrid don lashe kyautar ta bana.

Rodri ya ɗauki gasar cin kofin nahiyar Turai da Sifaniya da kuma Gasar Firimiya da Man City.

Wannan ne karon farko da wani ɗan wasa daga gasar ta Ingila ya lashe kyautar tun 2008.

Address

Bala Ali
Accra

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ATR hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category