Dr Aminu Wada Fanda PhD

Dr Aminu Wada Fanda PhD Bio

Bakina da Kunu Akibu bance komai ba
26/10/2024

Bakina da Kunu Akibu bance komai ba

18/09/2024
18/09/2024

Hadejia

03/09/2024

Muna kara godiya ga yan'uwa da s**a taya mu murnar cika shekara 1 akan karagar Sarautar Sarkin Dawaki Babba Gaya Emirate

01/09/2024

ONE YEAR ANNIVERSARY

(SHEKARA GUDA MAI ALBARKA)

YAU 1/9/2024 MAI GIRMA SARKIN DAWAKI BABBAN GAYA Alh. Dr. Aminu Wada Fanda (Phd) YAKE CIKA SHEKARA ƊAYA AKAN SARAUTAR SARKIN DAWAKI BABBAN GAYA (ONE YEAR ANNIVERSARY)

Muna ƙara Taya Mai Girma Sarkin Dawaki Babban Gaya Murnar Cika Shekara guda akan Wannan Sarauta tasa tare da Addu'ar Allah yaci gaba da dafa masa cikin tafikadda wannan Sarauta, Allah ya tsare Mutuncinsa ya tsare shi dukkan abunƙi.

Mu kuma da muke sanye da Rawunansa Allah yaci gaba da bamu ikon ci gaba da dafa masa don tafikadda al'amuran Sarautarsa na yau da kullum dama dukkan al'amuransa baki daya.

Nagode

WALIN SARKIN DAWAKI BABBAN GAYA
(SAKATARE)
NURA M. DANHAKI

Welcome to our new page Dr Aminu Wada Fanda Sarkin Dawaki Babba Gaya
31/08/2024

Welcome to our new page
Dr Aminu Wada Fanda
Sarkin Dawaki Babba Gaya

Cím

Kano
Kánó

Weboldal

Értesítések

Ha szeretnél elsőként tudomást szerezni Dr Aminu Wada Fanda PhD új bejegyzéseiről és akcióiról, kérjük, engedélyezd, hogy e-mailen keresztül értesítsünk. E-mail címed máshol nem kerül felhasználásra, valamint bármikor leiratkozhatsz levelezési listánkról.

Megosztás

Kategória