Ammar Abdulhadi Ali

Ammar Abdulhadi Ali كلامات الحكماء

03/05/2024

"Yan uwa muzama masu KYAUTATA zato atsakaninmu dakuma kyakykyawan fata ga Yan uwanmu.

كلامات الحكماء

Wanda duk yafita acikin rayuwarka kadaukeshi tamkar atishawane, kabi da fadin ALHAMDULILLAH  kahutama ranka..Kusani Alla...
03/05/2024

Wanda duk yafita acikin rayuwarka kadaukeshi tamkar atishawane, kabi da fadin ALHAMDULILLAH kahutama ranka..
Kusani Allah shine mai bada ci/sha kada ka qasqantar da rayuwarka ga wani sabidda bazai iyaba baka arziqi ba, ALH kakoma ga Allah shine zaiyi maka komai, kawai ka rokeshi kajira biyan buqata.
Allah ta'alah yadatar damu.

Wasu mutane s**anci   ne sabidda tsoron talauci, wasu mutane kuma s**an zabi suyi rayuwa cikin talauci ne sabidda gujewa...
21/12/2023

Wasu mutane s**anci ne sabidda tsoron talauci, wasu mutane kuma s**an zabi suyi rayuwa cikin talauci ne sabidda gujewa .
Kazabi duk abinda yamaka dadi ammafa kasani akwai ranar dazaka kasance gaban Allah domin amsa tanbayoyi.

Ya Allah kada kaharamtamin daga wadannan abubuwa guda biyar dinnan Suturcewarka ya Allah.Afuwanka ya Allah.Yardarka ya A...
19/12/2023

Ya Allah kada kaharamtamin daga wadannan abubuwa guda biyar dinnan Suturcewarka ya Allah.
Afuwanka ya Allah.
Yardarka ya Allah.
Cikawa mai kyau ya Allah.
Ya Allah kabamu aljannarka ya allah.

👏

  #
18/12/2023

#

17/12/2023
Kada kayarda damutane sosai, saboda wasu mutanen dasannu zasu manta da samuwarka yayinda s**a Sami wanda yafika.
16/12/2023

Kada kayarda damutane sosai, saboda wasu mutanen dasannu zasu manta da samuwarka yayinda s**a Sami wanda yafika.

لا يهمني من يتكلم من وراء ظهري يكفيني....أنه يخرس عندما براني
18/05/2022

لا يهمني من يتكلم من وراء ظهري
يكفيني....أنه يخرس عندما براني

Address

Karbala'

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ammar Abdulhadi Ali posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category