Nijar qasar mu

Nijar qasar mu Informations de contact, plan et itinéraire, formulaire de contact, heures d'ouverture, services, évaluations, photos, vidéos et annonces de Nijar qasar mu, Épicerie, Agadez.

✍️Kira Da Babbar murya zuwaga shugaban kasar Nijar abdurahamane cani akan wasu Ba'ta Garin jam'ian tsaron kwastam Wanda ...
21/09/2025

✍️Kira Da Babbar murya zuwaga shugaban kasar Nijar abdurahamane cani akan wasu Ba'ta Garin jam'ian tsaron kwastam Wanda ke aiki A Bariyal🥲 Din Babban Tabki Wanda kilo 3 ne zuwa Damagaram akwai Yan kasuwa Yan Nijar Dake siyo Dawa Gero sunna shigowa Da ITA cikin Damagaram Bayan an Musu Awa akwai wasu Ba'ta Garin jam'ian tsaron kwastam Dake karbar saifa Ji'ka saba'in Da biyu 72.000 🥲Duk akan mota Guda sanan Babu wa'ta Takarda Da sukeba Direbobi
Kawai Wanibi Da kansu suke Jan mota sai su azata saman kilo kawai s**e ji'ka saba'in Da biyu za'ka Basu Idan kace Musu ta micece kawai sai s**e su kudi kawai sukeso sanan saman mota suke yawo Da kayansu Idan sun Gama da Babban Tabki sai su Zagaye suzo Bariyal Ta Garin Tirmini🥲 halau in sun Gama da Bariyal Ta Garin Tirmini sai su Zagaye su koma Bariyal Ta Garin Magarya🥲 su saké Taré Motoci s**e sai an biya ji'ka saba'in Da biyu 🥲72.000 Babban abun bakin cikin shine Babu wa'ta Takardar shaida

Dan Haka Muna Kira Da Babbar murya zuwaga shugaban kasar Nijar abdurahamane cani Da ya umarci shugaban Hukumar kwastam Ya Gagauta zagayawa wanan Bariyal Bariyal Din Danna zayano Domin akawo gyra in kuma da sanin Ku ake aikata wanan abun To yakamata Ku sanar Da al'uma Dalilin yin haka🙏Inda saninku ne To afadama Jamaa Dalilin yin Haka in kuma Babu saninku To lokaci Ya kussa Da zamu sa'ki Hotunansu Da sunayansu In yaso amutu Har Liman😭

Adresse

Agadez

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Nijar qasar mu publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager