31/07/2025
ASLM GANINA NAZOMUKU DA NAFILAR BUDEWAR HARKOKI TARE DA SAMUN BUDI TA DAREN LITININ
idan kayi wannan nafilar ko harkokinka/ki sun kulle komai ya tsaya cak matukar Ka aikata wannan sirrin wlh za'a samu mafita domin zasu bude
Nafilar raka'a biyu ce
Raka'ar farko fatiha sai a karanta(li'ilafi)
KAFA 33
Raka'a ta biyu fatiha sai karanta (li'ilafi)
KAFA 33
Idan an idar sai a karanta(li'ilafi)
KAFA 34
+2348079952560
Duk Wanda ya aikata wannan nafilar wlh tallahi billahil'azeem tun washe garin zai fara ganin canji tako'ina
Sharadi da daddare ake yinta
Nayi izini ga wanda yayi like da salatin annabi da turawa zuwa group 3 domin yan uwa su anfana
Kira ko magana a WhatsApp +2348079952560
Inshallahu
ga duk Mai BUKATAR AIKI na tasarifi ya kira ko magana a wassup +2348079952560