23/08/2025
Burkina Faso ta dakatar da aiki da gidauniyar hamshakin attajirin nan na Amurka Bill Gates a bangaren da ya shafi yaki da cutar Malaria.Cutar zazzabin cizon sauro, wanda gidauniyar Bill and Melinda Gates ke tallafawa, ita ce kungiya mai zaman kanta ta baya-bayan nan da ta fuskanci matsin lamba daga shugabannin sojojin Burkina Faso.
https://rfi.my/Bwj0