Siradji Ozil

Siradji Ozil Informations de contact, plan et itinéraire, formulaire de contact, heures d'ouverture, services, évaluations, photos, vidéos et annonces de Siradji Ozil, Épicerie, Tessaoua, Tessaoua.

02/11/2025

Mes publications ont obtenu plus de 3 050 réactions la semaine dernière. Merci à tout le monde pour votre soutien ! 🎉

24/10/2025

Mes publications ont obtenu plus de 300 réactions la semaine dernière. Merci à tout le monde pour votre soutien ! 🎉

24/10/2025
✍️🤲 Ya Yan uwana wannan rubutu da zani Allah sa ya anfane mu gaba dayamu musulmi Riyakarama chirka Yin aiki dan neman ya...
21/10/2025

✍️🤲 Ya Yan uwana wannan rubutu da zani Allah sa ya anfane mu gaba dayamu musulmi

Riya
karama chirka
Yin aiki dan neman yarda wanin Allah
chin karatune ko ceyarwa ce ko masalatay
ko temako ne ko sadaka ......
duk wani aikin da ake neman yarda Allah cekin chi kaji kana son wani yaga wannan aikin dan neman ya yabama to ka samu zamiya ka aikata chirka cekin wannan aikin inday ka kudurce aikin a zuceya ka kayi ne dan neman wasu su gani ko su yabama
⏭️
A wannan zamanin babba jarabawa da muke ceki chine kaso mafi yawa daga cekin malaman mu sunfi neman yarda mabiya fiye da neman yarda Allah
⏭️
hakan yasa kasuwancen kungiyoyi yake ta haw hawa ba me son ya fadi gaskiya akan kanchi anbar ba addinin Allah kareya kowa kungiya chi yake karewa dan ka ya rasa yarda mabiya
⏭️
Mafi yawa daga karatuka da ake yadawa ba wasu abin karuwa bane dan mafi yawan masu neman illimi ta mediya gafalalu ne sun fi jin dadin raddi fiye da karatun Al kur ani💥
⏭️
idan kaga jahili ya dora malami a mediya to yayi magana da tayi day day da ra ayin chine dan da cewa kayi aje anemi illimi alhali chi kudi yake so wly ba Zay doraka ba kuma ba zay soka ba
⏭️
Ai ba ceka illimi bane ya zamina jahilay na al fahari da kay suna yabon illimin ka kuma malamay na ma kallon haka haka
dan duk me bayana illimi na Gaskiya
katsanin chi da jahili mutun tawa ce da nasiha
⏭️
Amma ba tayan da za ayi malami me issa da sakon manzon Allah ra ayin jahilay ya zama daya da nachi
⏭️
Diyawa daga sawraran malamay ji suke sun koma fiye dasu ma idan kana sawararan malami biyu to ji kake kafi karfin daya
idan baku akida daya da malami duk illimin chi kallon jahili kake michi
wanan duk charri na kungiya
⏭️
Diyawa sun dawka addini siffa ce kaway kowa ya sa babba Riga da katon tsarbi kaway ya zama na Allah ko mutun ya tatare wando bakin kwabri ya chatse gemu ya zama na Allah
😭😭
wly Riya tace karfin mafi yawa daga al umma manzon Allah
Kadan ne na Allah amma ahaka duk mun rude
🤲
Allah ka chirya mu

20/10/2025
18/10/2025

Allahu Akbar

Adresse

Tessaoua
Tessaoua

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Siradji Ozil publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Contacter L'entreprise

Envoyer un message à Siradji Ozil:

Partager