14/01/2026
Idan Ka Kasance Wawa'Ka Lazamci Masu Hankali.
Idan Baka Da Hankali Ka Lazimci Masu Hankali Kayi Aron Hankali π
Idan Kuma Baka Gamsuba Zasu Koya Maka Hankali Kamar Yadda S**a Koya Mani Hankali Nida Co'ordinator's Na 12 Lga.... Allah Ya Kara Ganar Damu Gaskiya Ya Bamu Ikon Furtata Komai Dacinta ππ
Muna Jiran Aikin Alkairansu a Comment