Kaduna girls

Kaduna girls Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kaduna girls, Grocers, Abuja.

ABUN AL-AJABI  GIDAN MUTUWA A GARIN TADURGA  TA KARAMAR HUKUMAR ZURU DAKE JIHAR KEBBI.Wannan gidan da kuke gani a hoto, ...
24/08/2023

ABUN AL-AJABI GIDAN MUTUWA A GARIN TADURGA TA KARAMAR HUKUMAR ZURU DAKE JIHAR KEBBI.

Wannan gidan da kuke gani a hoto, ana kiransa da gidan Mutuwa. Yana wani gari da ake kira "Tadurga acikin Jihar kebbi..

Mutanen garin basu san wanda ya gina gidan ba, hakazalika basusan wanda yake rayuwa a cikin gidan ba. Sannan idan dare yayi za'aga hasken wutan Nepa ta ko ina acikin gidan duk da cewa babu wata wayar wuta da ta sauka a cikin gidan, haka ma ba'ajin wata kara koda ta generator acikin gidan.

Abunda yafi bada tsoro shine, babu wata kofa ta shiga cikin gidan balantana Gaje, duka gidan yana kewaye ne da katanga.

A shekara 2012 wani matashi mai suna Dan Banga yayi yunkurin sanin menene yake rayuwa a cikin gidan, nan take yayi tsalle ya haura katangar gidan, daga lokacin ba'a sake ganinsa ba har yau.

Hakazalika, tsuntsaye 🐦 basu bin ta saman gidan. A shekara ta 2010 Hukumar sauka da tashi ta Jiragen sama ta Jihar kebbi mai suna "kebbi State aviation center" ta haramtawa Jirage bi ta saman gidan.

Idan kuka lura dakyau zakuga kayan tufafi an shanyasu, wadannan kayan suna canza kala lokaci bayan lokaci.

An tabbatar da cewa a shekara 2005 an hango wata mata mai dauke da juna biyu a gefen Window na gidan tana kuka fuskarta da jikinta duk Jini, daga karshe matar ta kulle Window din, tun daga ranar ba'asan yadda abun yakare ba.

Wannan labarin wani Film ne wanda Ni nake qoqarin fara haskashi idan Allah yasa nasamu abinda nake buqata

Ina hular sanyi na 🚶🏽‍♀️🚶🏽‍♀️🥴🥴 ☹️☹️☹️ inafatan munkwana lpy 🙄

21/08/2023

THIS IS ZARIA
ZARIA WITH PRIDE​

A student asked his teacher what is Zaria?

The teacher answered...

Zaria is an ancient city in Kaduna State, Northern Nigeria. It is also one of the legendary 7 Hausa States.

Zaria is the centre of learning
Zaria is the centre of education
Zaria is the home to every Nigerian
Zaria is a garrison City

Zaria is the home of Queen Amina, the most powerful woman in the history of black Africa!

Zaria is the home to Ahmadu Bello University the largest and the best University in West Africa, South of the Sahara.

Zaria is the home to Barewa college the school that produced 5 presidents, 12 governors, Tens of ministers etc.

Zaria is the home to Alhuhuda College,
the oldest secondary school in Northern Nigeria.

Zaria Is where Kanawa come to get knowledge both western and islamic.

Zaria is where the oldest church in Northern Nigeria is located.

Zaria (Nigerian Army Depot) is where Nigerian Army started.

The first Medical Doctor in the North (Dr Russel Barau Dikko) and the first Pharmacist (Malam Adamu Dikko Bakin Bature) are from Zaria.

Zaria is where each and every Bakano wants to live, to study or pass through before they reach Abuja.

Zaria is part and parcel of Zazzau. Zaria is the main headquarters of Zazzau.

Zaria is where the famous Shagalinku Restaurant started.

The first Newspaper in Northern Nigeria (Gaskiya Tafi Kwabo) originated from Zaria before it was moved to Kaduna.

Zaria is the home to the only Standard College of Aviation in West Africa.

Zaria is home to the only Institute of Transport Technology (NITT) in West Africa.

Zaria although not a State Capital, is the 10th most populous city in Nigeria.

The famous Woman Activist Hajiya Gambo Sawaba is from Zaria.

Th present day Suleja (formerly known as Abuja) was established by a ruler of Zazzau (Sarki Makau) who migrated during the Danfodio Jihad in 1804.

Zaria is the mirror of the North and image to Nigeria, you can't be a scholar both Islamic or West

18/08/2023

SALON CHATTING NA ƳAN MATAN ZAMANI😂

1.idan tace maka hmmmm to tana nufin ku changa tafic.😂

2.idan kaga mace tana kiranka ta waya kullum to Sanka take Amma daka furta mata to kashiga uku.😂

3.idan tace maka gari yayi zafi tana nufin kasa mata kuɗi a account ɗinta.😂

4.idan tace maka ok tayi shiru tana nufin kaima kayi shiru batasan chat.😂

5.idan kuma kaji tace maka ranka yaɗaɗe to ranar tanasan shiran soyayya.😂

6.idan kataƙarƙare karubuta ASSALAMUALAIKUM WARAHMATALLAH ita kuma Tama reply da wslm to tana nufin kacanxa salo kenan😂

7.idan kace mata kana Santa se tace dakai sedai
Bakasan halayyena ba to tana nufin Bata Sanka ne😂

8.idan tace maka my SWEETY batare da Kai kafara mata magana ba tana nufin katuro mata Kati😂

9.idan kace mata Yaya take tace maka lfy to shikenan bataso ka ƙara mata tanbaya irin y jindaɗi y gida da sauransu😂

10.idan kaji tana cemaka kasan me kuwa to kagaggauta dakatar da ita domin kuwa cutarka zatayi😂

Kuma yarinya ta ƙaryata na FAFFASA mata BAKI🤜🤤🥺🙄🙄🥵
Aliyu haidar ✍️✍️

16/08/2023
13/01/2023

Wai da gaskene China ta cewa Nigeria 🇳🇬饕客惡趣可可誒口哨授權如此of立體~
Kodai jita jitane 🙈🙈

12/01/2023

I want to become so financially stable that God uses my pocket to bless others🙏

I pray for you to be also

04/01/2023

May u marry a woman that behaves exactly like your mother.
😳🙄

I can't wait to see some comments 😁😂

04/01/2023

Jiya naci dariya an haifi wani yaro ko wando babu🤣🤣

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kaduna girls posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category