11/11/2025
Arziki baya cika a rayuwa idan ba tare da lafiya ba, domin lafiya ita ce tushen dukkan nasara.
Ka nemi ilimi da lafiya, domin su ne ginshiƙan arziki na gaskiya.
Idan kana lafiya da ilimi, arziki zai biyo ka ba tare da wahala ba.
Babu wanda yake yin alfahari da su sai mai hankali. Babu yake gorinsu sai sakarai.
Allah ya ba mu ilimi mai albarka, lafiya mai dorewa, da arzikin da ke kawo nutsuwa.