Bawan Allah

Bawan Allah Wannan pejin yana fadakar da mu abubuwa masu muhimmanci na RAYUWA, sabida haka karka bari a barka a baya

07/09/2023

😭Allah Ka Gaparta Masa da RAHAMA🕋🤲

06/08/2023

Masha Allah

18/03/2023

.

27/09/2022

Tabbas yanxu kai ake yayi
Ya Ma'aikin Allah ((S. A. W))

23/09/2022

TUNATARWA!! TUNATARWA!!!

Dan Allah ka Daure ka turq a Group biyqr Kachql

Da farko kada ka riqa taka FUTSARI a wajenda kake wanka, sbd hakan yana haifar da yawan mantuwa.

Kada ka kwanta barchi dazarar kaci abinci, sbd hakan yana haifar da mutuwar ZUCIYA.

Kada ka yawaita kallon al'aurarka ko ta waninka, domin hakan yana jawo DAQIQANCI da nauyin Kwakwalwa wajen fahimtar abubuwa.

Kada ka kwanta barchi bayan sallar ASUBAH, ka Bari har sai rana tq fadi, domin hakan yana haifar da tsiya da Talauci.

Kada ka sha Madara bayan kaci Kifi, domin hakqn yana haifar da chutar KUTURTA.

Kar kaci ko kasha bayan ka tabbatar da JANABA a jikinka, domin yin hakan Makaruhi ne.

Kada ka rika yin HASSADA ko MUNAFUNCHI, domin hakan yana sa Rauni kuma yana jawo chutar HAUKA kuma yana 6ata kyawawan aiyyuka.

Ka ka yawaita kukan TALAUCHI, domin yin hakan yana dawwamar da mutum a cikinsa.

Ka ka kwanta barchi al'halin kanq jin FITSARI, domin yin hakan yana jawo mutuwar Gabq.

!!!

09/09/2022

Address

Karofi
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bawan Allah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Bawan Allah:

Share

Category