Abdulfatah Dan sokoto

Abdulfatah Dan sokoto Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abdulfatah Dan sokoto, Grocers, Sabon wuse Abuja, Abuja.

YANZU YANZU: Bashin da Muka Amincewa Bola Tinubu ya ciyo Na Dala Biliyan (21) Talakawan Nigeria Za'a yiwa Aiki dashi, A ...
22/07/2025

YANZU YANZU: Bashin da Muka Amincewa Bola Tinubu ya ciyo Na Dala Biliyan (21) Talakawan Nigeria Za'a yiwa Aiki dashi, A faɗawa yan Nigeria Mun Amincewa Bola Tinubu ya ciyo Bashin Dala Biliyan (21), inji Majalisar Dattawa

Majalisar Dattawa Ta Amince Tinubu Ya Sake Ciyo Bashin Dala Biliyan 21

Majalisar Dattawa ta amince da shirin karɓar lamunin waje da ya wuce dala biliyan 21 da Shugaba Bola Tinubu ya gabatar, domin kasafin kuɗin shekarar 2025 zuwa 2026.

Wannan zai bai wa Gwamnati dama wajen aiwatar da dokar kasafin kuɗi ta shekarar 2025.

Shirin lamunin da aka amince da shi ya haɗa da dala biliyan 21.19 a matsayin lamunin waje kai tsaye, Yuro biliyan 4, Yen biliyan 15, tallafi na dala miliyan 65 da kuma lamunin cikin gida ta hanyar takardun bashi na gwamnati, wanda gaba ɗaya ya kai kusan Naira biliyan 757.

Ministan Abuja Wike ya gwangwaje 'yan uwan sa ciki harda mahafin sa, 'yan uwan sa maza da mata, da 'ya'yan 'yan uwan sa ...
22/07/2025

Ministan Abuja Wike ya gwangwaje 'yan uwan sa ciki harda mahafin sa, 'yan uwan sa maza da mata, da 'ya'yan 'yan uwan sa da manyan filaye a birnin tarayya Abuja.”

Idan baku manta ba a makonnin da s**a gabatar ne ministan ya yi wa babban Dan sa kyautar wani babban fili na bidiyoyin kudade a birnin tarayya Anuja din.

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya fito fili ya ƙaryata jita-jitar da ke yawo kan cewa za'a dinga biyan 80K domin yin BVN, ...
10/07/2025

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya fito fili ya ƙaryata jita-jitar da ke yawo kan cewa za'a dinga biyan 80K domin yin BVN, sunyi magana ne akan sabon tsarin Non-Resident Bank Verification Number (NRBVN) Bankin ya jaddada cewa BVN ga ‘yan Najeriya da ke cikin ƙasar nan har yanzu kyauta ne gaba ɗaya, ba tare da biyan wani kuɗi ba.

A cikin sanarwar da aka fitar daga Abuja a ranar Juma’a, 4 ga Yuli, 2025, Daraktar Sashen Hulɗa da Jama’a na rikon kwarya, Hajiya Hak**a Sidi Ali, ta bayyana cewa kuɗin da aka ambata a rahotannin da ke yawo ya shafi sabuwar tsarin NRBVN da aka ƙaddamar wanda aka tsara musamman domin ‘yan Najeriya da ke zaune a ƙasashen waje (Diaspora). Bawai BVN ba.

BVN daban, NRBVN daban..

YANZU YANZU:  Binciken Masana ya tabbatar da cewa idan Bola Tinubu ya lashe zaɓen Shugaban ƙasa a 2027 Yan Nigeria Zasu ...
06/07/2025

YANZU YANZU: Binciken Masana ya tabbatar da cewa idan Bola Tinubu ya lashe zaɓen Shugaban ƙasa a 2027 Yan Nigeria Zasu faɗa cikin wani Mawuyacin Hali, Sannan Abubuwa goma da za su iya faruwa idan Tinubu ya zarce a wa’adi na biyu, Binciken ya bayyana cewa ƙasar Nigeria Zata faɗa cikin wani Halin matsin rayuwa talauci Zai ƙaru a ƙasar.

1. Nigeria ce za ta zama cikin kasashe masu fama da bakin talauci saboda fifita siyasa da ake yi da mayar da hankali kan cigaban yan siyasa maimakon cigaban kasa da yan kasa.

2. Za a rasa masu fadawa gwamnati gaskiya saboda ba masu kishin kasar sai na aljihu, kuma za a tilastawa mutane bin dokokin k**a karya da aka samar ta hanyar amfani da yan majalisu marasa kishin kasa da sune mafi yawa a majalisun Nigeria.

3. Ba wanda ya isa ya kara yin tasiri da sunan hamayya a demokradiyya irinta Nigeria, Tinubu zai kafa yan uwansa da wadanda yake so su mulki Nigeria na dindindin k**ar yadda ya yi a Lagos.

4. Arewa za ta koma kufayi na mabarata saboda jahilcin da ke cikinta, dole yan cikinta su mika wuya ta hanyar komawa karkashin daular Tinubu k**ar yadda s**a tare yanzu saboda kwadayi, masu kudin cikinsu da taurin kai za a kakaba musu takunkumi kan dukiyoyinsu idan basu bi gwamnati ba.

5. Ta’addanci zai zama ruwan dare, ta yadda talaka zai yi ta ransa ya manta da maganar neman yanci ko wani jin dadi, malamai da sauran masu fada aji a Arewa za a kakk**a su idan s**a soki gwamnati.

6. Za a raunana doka, za kuma a wulakanta masu ruwa da tsaki kan sha’anin doka k**ar lauyoyi da alkalai da aka kashe kasar da su a baya, kuma za a cigaba da yin barazana ga rayuwar yan kishin kasar ta hanyar kashewa, batarwa ko kullewa.

7. Mata za su shiga masifar da basu taba shiga ba, za su fito neman abinci kan t**i irin yadda ba a taba yi ba a tarihin Nigeria, kuma cututtukan zamani za su yawaita tsakanin al’umma.

8. Yan mulkin mallaka za su hada karfi da karfe su kwashi arzikin Nigeria ta hanyar kashe mu raba da masu ruwa da tsaki kan harkar mulki ta

Labari da DUMI.DUMI.MASHA Allah Allah mun gode maka Allah kaqara karemu daga sharrin bayin nan  k**an yadda kuke gani wa...
28/05/2025

Labari da DUMI.DUMI.MASHA Allah

Allah mun gode maka Allah kaqara karemu daga sharrin bayin nan

k**an yadda kuke gani wannan dayane daga cikin manyan
yan ta addan zamfara da katsina babbane cikin abokan bello turji Allah ya kawo mana qarshensa Allah ya nuna mana karshensu baki daya dan

DARAJAN ANNABI MUHAMMAD S.A.W.

Yadda telan Tunibu ya gwangwaje shi da ɗinkin Alfarma.
27/05/2025

Yadda telan Tunibu ya gwangwaje shi da ɗinkin Alfarma.

A Cikin Shekara Ɗaya Kacal Zan Iya Gyara Najeriya, Zan Mayar Dasu Cikin Rukunin Manyan Ƙasashen Duniya" –Cewar Shugaban ...
26/05/2025

A Cikin Shekara Ɗaya Kacal Zan Iya Gyara Najeriya, Zan Mayar Dasu Cikin Rukunin Manyan Ƙasashen Duniya"

–Cewar Shugaban Ƙasar Korea Ta Arewa, Kim Jong Un

Me za ku ce?

YANZU-YANZU: Iyalina sunce matsin Yayi Yawa in Aje Mukamina Kada A Kashe ni, Kamar Yanda Aka Kashe Thomas Sankara: Nace ...
26/05/2025

YANZU-YANZU: Iyalina sunce matsin Yayi Yawa in Aje Mukamina Kada A Kashe ni, Kamar Yanda Aka Kashe Thomas Sankara: Nace Masu A A Koda na Mutu To Tabbas Na Mutu ne Wurin ceto Al'ummar mu.

Shugaban kasar Burkina Faso Ibrahim Traore Tabbas Kowa Yasan Akwai Kalubale Mai Yawa A Gaban Sa, A Halin YanzuKawai Muna Yimasa Addua Allah Ya kara Bashi Kariya.

Duk wanda a ka k**a bai yi zaɓe ba, zai yi zaman gidan yari na wata shida tare da tarar Naira dubu 100,000,00 ~ Tajuddee...
25/05/2025

Duk wanda a ka k**a bai yi zaɓe ba, zai yi zaman gidan yari na wata shida tare da tarar Naira dubu 100,000,00 ~ Tajuddeen Abbas

Yanzu-Yanzu: Tsohuwa yar Shekaru 70 ta koka kan yunkurin kwace masu gona a jahar Nasarawa A wani kauye da ake kira gidan...
24/05/2025

Yanzu-Yanzu: Tsohuwa yar Shekaru 70 ta koka kan yunkurin kwace masu gona a jahar Nasarawa

A wani kauye da ake kira gidan biri dake karamar hukumar Karu a jahar Nasarawa, yan kauyen sun zargi sarakunan yankin da hada baki da wasu manyan sojojin Najeriya da kwace masu gonakin da s**a gada kaka da kakanni.

Kamar yanda kamfanin Dillancin Labarai na Jaridar ATP Hausa ya wallafa tare da zantawa da yan kauyen na gidan biri.

Me zaku ce?

Abubuwa goma da za su iya faruwa idan Tinubu ya zarce a wa’adi na biyuDAGA-Ky Tebo1. Nigeria ce za ta zama cikin kasashe...
24/05/2025

Abubuwa goma da za su iya faruwa idan Tinubu ya zarce a wa’adi na biyu

DAGA-Ky Tebo

1. Nigeria ce za ta zama cikin kasashe masu fama da bakin talauci saboda fifita siyasa da ake yi da mayar da hankali kan cigaban yan siyasa maimakon cigaban kasa da yan kasa.

2. Za a rasa masu fadawa gwamnati gaskiya saboda ba masu kishin kasar sai na aljihu, kuma za a tilastawa mutane bin dokokin k**a karya da aka samar ta hanyar amfani da yan majalisu marasa kishin kasa da sune mafi yawa a majalisun Nigeria.

3. Ba wanda ya isa ya kara yin tasiri da sunan hamayya a demokradiyya irinta Nigeria, Tinubu zai kafa yan uwansa da wadanda yake so su mulki Nigeria na dindindin k**ar yadda ya yi a Lagos.

4. Arewa za ta koma kufayi na mabarata saboda jahilcin da ke cikinta, dole yan cikinta su mika wuya ta hanyar komawa karkashin daular Tinubu k**ar yadda s**a tare yanzu saboda kwadayi, masu kudin cikinsu da taurin kai za a kakaba musu takunkumi kan dukiyoyinsu idan basu bi gwamnati ba.

5. Ta’addanci zai zama ruwan dare, ta yadda talaka zai yi ta ransa ya manta da maganar neman yanci ko wani jin dadi, malamai da sauran masu fada aji a Arewa za a kakk**a su idan s**a soki gwamnati.

6. Za a raunana doka, za kuma a wulakanta masu ruwa da tsaki kan sha’anin doka k**ar lauyoyi da alkalai da aka kashe kasar da su a baya, kuma za a cigaba da yin barazana ga rayuwar yan kishin kasar ta hanyar kashewa, batarwa ko kullewa.

7. Mata za su shiga masifar da basu taba shiga ba, za su fito neman abinci kan t**i irin yadda ba a taba yi ba a tarihin Nigeria, kuma cututtukan zamani za su yawaita tsakanin al’umma.

8. Yan mulkin mallaka za su hada karfi da karfe su kwashi arzikin Nigeria ta hanyar kashe mu raba da masu ruwa da tsaki kan harkar mulki tare da juya akalar cigaban kasar kan tsarinsu na Turawa.

9. Matasa za su nemi inda za su gudu, amma ba za su samu kudin da za su iya jigilar fita ba, karshe kowa zai rasa aikinyi, za a rufe kasuwanni ta hanyar rasa jari da hauhawar farashi na tashin h

26/10/2023

Address

Sabon Wuse Abuja
Abuja

Telephone

+2348027893873

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulfatah Dan sokoto posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category