Abdul done

Abdul done Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abdul done, Grocers, Gombe, Abuja.

27/07/2024

Manzon Allah s.a.w ya
ce dauk Wanda
yakaranta wannan
addua koda sau 1 ne a
raiyuwarsa, Allah zai
bashi ladan aikin Hajji
360, da ladan 'yanta
bayi 360, da ladan
sadaka da dirhami 360,
da ladan saukar
alqura'ani 360, da ladan
yayewa bayi 360 bakin
ciki da quncin rayuwa.
Manzon Allah yana
fadar haka sai Jibrilu
yazo ya fadamasa
Ubangiji Ya rantse da
ikonSa da mulkinSa duk
wanda ya fadi addu'ar
nan a cikin alummarka
koda sau 1 ne, Allah Ya
lamunce masa
abubuwa bakwai :
1. Zai rabashi da talauci
2. Zai kiyayeshi daga
tambayar Munkar da
Nakir
3. Zai kiyayeshi daga
matsewar kabari
4. Zai haramtamasa
shiga wuta
5. Zai kiyayeshi daga
mutwa katsam
6. Zai bashi damar keta
siradi
7. Zai tsare shi daga
fushin shugaba
azzalumi marar adalci.
ﻻﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺠﻠﻴﻞ ﺍﻟﺠﺒﺎﺭ
ﻻﺍﻟﻪ ﺍﻻ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﻮﺍﺣﺪ ﺍﻟﻘﻬﺎﺭ
ﻻﺍﻟﻪ ﺍﻻ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﻜﺮﻳﻢ ﺍﻟﺴﺘﺎﺭ
ﻻﺍﻟﻪ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﻜﺒﻴﺮ ﺍﻟﻤﺘﻌﺎﻝ
ﻻﺍﻟﻪ ﺍﻻ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺣﺪﻩ ﻻﺷﺮﻳﻚ ﻟﻪ
ﺍﻟﻬﺎ ﻭﺍﺣﺪﺍ ﺭﺑﺎ ﻭﺷﺎﻫﺪﺍ ﺍﺣﺪﺍ
ﻭﺻﻤﺪﺍ ﻭﻧﺤﻦ ﻟﻪ ﻣﺴﻠﻤﻮﻥ
ﻻﺍﻟﻪ ﺍﻻ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺣﺪﻩ ﻻﺷﺮﻳﻚ ﻟﻪ
ﺍﻟﻬﺎ ﻭﺍﺣﺪﺍ ﺭﺑﺎ ﻭﺷﺎﻫﺪﺍ ﺍﺣﺪﺍ
ﻭﺻﻤﺪﺍ ﻭﻧﺤﻦ ﻟﻪ ﻋﺎﺑﺪﻭﻥ
ﻻﺍﻟﻪ ﺍﻻ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺣﺪﻩ ﻻ ﺷﺮﻳﻚ ﻟﻪ
ﺍﻟﻬﺎ ﻭﺍﺣﺪﺍ ﺭﺑﺎ ﻭﺷﺎﻫﺪﺍ ﺍﺣﺪﺍ
ﻭﺻﻤﺪﺍ ﻭﻧﺤﻦ ﻟﻪ ﻗﺎﻧﺘﻮﻥ
ﻻﺍﻟﻪ ﺍﻻ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺣﺪﻩ ﻻﺷﺮﻳﻚ ﻟﻪ
ﺍﻟﻬﺎ ﻭﺍﺣﺪﺍ ﺭﺑﺎ ﻭﺷﺎﻫﺪﺍ ﺍﺣﺪﺍ
ﻭﺻﻤﺪﺍ ﻭﻧﺤﻦ ﻟﻪ ﺻﺎﺑﺮﻭﻥ ﻻﺍﻟﻪ
ﺍﻻ ﺍﻟﻠﻪ ﻣﺤﻤﺪ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﻠﻬﻢ
ﺍﻟﻴﻚ ﻓﻮﺿﺖ ﺍﻣﺮﻱ ﻭﻋﻠﻴﻚ
ﺗﻮﻛﻠﺖ ﻳﺎ ﺍﺭﺣﻢ ﺍﻟﺮﺍﺣﻤﻴﻦ
LA ilaha illallahul jalilil
jabbar
LA ilaha illallahul
wahidul qahhar
LA ilaha illallahul
karimus sattar
LA ilaha illallahul
kabirul muta Al
LA ilaha illallahu
wahdahu lasharika lahu
ilahan wahidan
warabban washahidan
ahdan wasamadan
wanahnu lahu
muslimun
LA ilaha illallahu
wahdahu lasharika lahu
ilahan wahidan rabban
washahidan a hadan
wasamadan wanahnu
lahu Abidun
LA ilah illahu wahdahu
lasharika lahu ilahan
wahidan ahdan
wasamadan wanahnu
lahu qanitun."
Katurawa yan'uwa
musulmai domin suma
su samu ladan wannan
adduaa

DAN ALLAH KAMAR
YADDA Na TURO
MAKA KAI MA DAURE
KAI SHARING A
GROUP'S KO A
TIMELINE DINKA DAN
YAN'UWAN KA SUMA
SU KARANTA.
✍️Hafiz ibn auwal dan mamansa

15/01/2024

List of International Organizations
1. The Common wealth of Nations
2. The United Nations Organization (UNO)
3. The Economic and Social Council (ECOSOC)
4. The International Court of Justice (ICJ)
5. The World Health Organization (WHO)
6. Food and Agricultural Organization (FAO)
7. International Labour Organization (ILO)
8. United Nations Educational, Scientific and cultural Organization (UNESCO)
9. United Nations Children Educational Fund (UNICEF)
10. The Organization of African Unity (OAU) now (AU)
11. The Economic Community of West African States (ECOWAS)
12. The Organization of Petroleum Exporting Countries (OPEC)
13. The New Partnership for Africa’s Development (NEPAD)

Address

Gombe
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdul done posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category