03/07/2025
Kana namiji kada ka bayyana wa duniya rauninka ko damuwarka don mutane su tausaya maka, domin cikin 1,000 bai fi a samu 100 waɗanda s**a fahimta ba, sauran daɗin labarin kawai suke ji, cikin 100 ɗin bai fi a samu 20 wanda za su tausaya maka ba, cikin 20 ɗin, bai fi a samu 5 da za su yi addu'a ba, cikin 5 bai fi a samu 1 da zai taimaka ba. To mene ne amfani? Gaya wa Allah kawai.🤔🤔🤔