29/07/2023
Shek Mustapy Ali Ƙuzair Babban Malami ne a, Yankin Tamil Kuma Babban Masanin ilimin Blockchain technology da Abinda Ya Shafi Kasuwancin Zamani Yana ɗaya Daga Cikin Mutanan da S**a dinga Karfafamun Guiwa Akan Tsarin MTFE Kada Mu Sake muyi Wasa dashi duk Sanda Ya Kirani Ta WhatsApp Ko layina kalaman sa Na Farko Shine Muji tsoron Allah, kada mu dinga Ganin Kamar mu kaɗai Allah Ya bawa Wannan damar muyi iya yin mu Wajan Gayawa Mutane Alkairin MTFE koda Basu Karɓa Yanzu Ba nan Gaba Zasu iya Karɓa Kuyi Amfani da Abinda Kuke Samu Ta Hanyar Haɓaka Addinin Ku Yazama Riba Biyu kukeci ida Ma Akwai dama Taimakon Addini Ku Ya Rinjayi Komai da kyakyawar Niyya Ya Ƙara da Cewa Duk Wannan Garaɓasar da Kuke Gani Ana Yinta ne Ga Wa'yanda Aka Gina Wani Community dasu da Zarar Ankai Matakin da Akeso Garaɓasa Zata iya Tsayawa Sedai Ka Shiga Kasuwar MTFE Ka Nemi Kuɗi Ta Hanyar Manual Trader Ko Kuma AI Wato Amfani da Na,urar Artificial intelligence Yace ban Sani ba Nan Da Sheka Biyu Ko Uku Komai Ya iya Chanjawa Amman Tabbas