Matasa masu kishin Makaman Cham ko Babu kudi

Matasa masu kishin Makaman Cham ko Babu kudi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Matasa masu kishin Makaman Cham ko Babu kudi, Grocers, Tiksir Cham, Abuja.

13/12/2022
13/12/2022

Shine Shugaban Qasar Da Yaje Majalisar ‘Dinkin Duniya Agaban Yahudawa Yabaiwa Annabi (S.A.W) Kariya.

Shine Shugaban Qasa Na Farko Acikin Shugabannin Qasar Egypt Da Yaja Sallah A Masallacin Annabi (S.A.W) Madina,

Shine Shugaban Qasar Da Ya Bud’ewa Falatsinawa Iyakar Qasar Egypt Domin Zalincin Da Yahudawa Keyi Musu,

Shine Shugaban Qasar Da A Lokacinsa Malamin Addini, Hafizin Qur’ani, Kuma Qwararran Engr A Fannin Boko,

Shine Shugaban Qasar Da Yafito Da Malamai Da Duk Wanda Aka ‘Daure Bisa Zalinci A Mulkin Husnul Mubarak,

Shine Yayi Qoqarin Tsarin Qasar Egypt Ya Tafi Daidai Da Tsarin Musulunci,

Shine Wanda Larabawa Masu Qawance Da America S**a Had’a Baki Da Isra’el Wajen Kifar Da Gwamnatinsa,

Shine Shugaban Qasar Da Yayi Shahada A Prison A Hannun Maqiya Addinin Allah,

Shine Shugaban Qasar Da Aka Hana Y’an Uwansa, Da Masoyansa Su Sallaci Gawarsa.

An Haifeshi 20/8/1951,

Yazama Shugaban Qasa 30/6/2012,

Anyi Masa Juyin Mulki 3/7/2013,

Ya Rasu A Prison 17/6/2019.

Shaheed Mursi Rahimahullah😭💚

Tarihin Musulunci Na Wannan Qarnin Bazai Manta Da Kaiba Har Abada.✌🏻

Allah Ya Jadada Rahama Gareshi Yasa Aljarnar Firdausi ce Makomarsa.

🤣🤣🤣🤣
22/10/2022

🤣🤣🤣🤣

Matashi Umar a Usman Cham yace gwamnatin Kano tana kaunar mawakin APC Adamu Abdullahi kahutu Rara saboda tsan tsan kauna da yake masa hukumar kula da muhalli na jihar Kano zata rushe gidan mawakin saboda an gina gidan akan hanyar ruwa Kada cikin dare yayi awon gaba dashi
Aganinku hakane Ko kuma dai daukar fansane na wakar da Rara yayiwa maganan

22/10/2022

Wani matashi a jihar Gombe mai suna Umar a Usman Cham yace mai girma Gwamnan Kano Abdullahi Umar ganduje yana kaunar mawakin APC Adamu Abdullahi kahutu Rara saboda tsan tsar kauna da yake masa hukumar kula da muhalli na jihar Kano zata rushe gidan mawakin saboda ya gina gidan akan magudanar ruwa Kada ruwa yazo da daddare yayi awon gaba dashi

Cin aganinku kaunane zai sa arushewa mawakin kida ko dai daukar fansane

19/10/2022
Jc kawai 2023
07/10/2022

Jc kawai 2023

Address

Tiksir Cham
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Matasa masu kishin Makaman Cham ko Babu kudi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category