Aminu Idris lere

  • Home
  • Aminu Idris lere

Aminu Idris lere Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Aminu Idris lere, Grocers, No: 3 Sarki Abubakar street lere, .

🤔🙄😳 Nidai Banda nawa
23/03/2025

🤔🙄😳 Nidai Banda nawa

Dama Neman karamin dalili sukeyi suwulakantaku
23/03/2025

Dama Neman karamin dalili sukeyi suwulakantaku

Cin Zarafin Farfesa Hafsat Ganduje Gwaggo na iya Sawa Shugaba Bola Tinubu ya saka dokar ta baci a Jihar Kano - Cewar Jam'iyyar APC

Jam'iyyar adawa ta APC a Kano ta fara barazana ga gwamnatin NNPP ƙarƙashin Mai girma gwamna Abba Kabir Yusuf. Barazanar ta biyo bayan kalaman Mataimakin gwamna, Kwamred Aminu Abdulsalam, kan matar Shugaban APC na ƙasa, Farfesa Hafsat Abdullahi Ganduje.

A wani bidiyo da Nuhu Sani Dambazau ya wallafa a shafinsa na Facebook, ana iya ganin Kwamred Abdulsalam yana zargin matar tsohon gwamnan da yin kutse a cikin kuÉ—in fansho.

Mataimakin gwamnan ya ce gwamnatin yanzu tana biyan tsofaffin ma'aikata fansho kai tsaye, amma a lokacin Ganduje, sai Farfesa Hafsat ta cire kasonta kafin a biya bayin Allah haƙƙinsu.

A wata hira da ya yi da Express Radio, Sakataren yaɗa labaran APC a Kano, Ahmad S. Aruwa, ya bayyana takaicin kalaman Mataimakin gwamnan kan Hafsat Ganduje. Aruwa ya ƙara da cewa kalaman Kwamred Aminu Abdulsalam sun ci karo da kundin tsarin mulkin Najeriya, yana mai bayyana su a matsayin cin zarafi.

Sakataren ya yi barazanar cewa irin waɗannan kalamai na iya jawo ayyana dokar ta-ɓaci a Kano, kamar yadda gwamnatin Bola Tinubu ta yi a jihar Ribas.

Address

No: 3 Sarki Abubakar Street Lere

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aminu Idris lere posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Grocery Store?

Share