28/12/2022
🍃KA TUBA SAI ALLAH YA SO KA🍃
Ibnu Taimiyyah (RH) yace:
Zunubi yana tauye imani, idan Kuwa bawa ya tuba sai Allah ya so shi, kuma darajarsa tana iya ɗaukaka ta hanyar tuba".
[ أمرَاضُ القُلوبِ وشِفَاؤهَا || صـ ٥٧ ]