15/06/2025
Duk mai son iraniyawa suyi nasara acikin wannan yaƙin, ya haɗa kayansa yaje cen ƙasar yabada nashi gudunmawa
Kun zo a social media kuna kiranmu munafukai
Billahillazi la’ilaha illahuwa, da yahudawa da yan shi’ar iraniyawa duk “ɗan jumma da ɗan jummai ne” basuda banbanci
Babu imani a zuciyarsu, babu Allah a zuciyarsu, babu manzon Allah a zuciyarsu
Duk wannan yaƙin da sukeyi, siyasar duniya ce
Yahudawa nayi ne domin su samu damar kafa ƙasarsu ta tsohuwar isra’ila
Yan shi’ar iraniya sunayi ne domin su yaudare wawayen musulmin duniya, so suke duniya ta ɗauka sune masu kishi acikin musulmi, sune garkuwar muslunci, sune masu baiwa muslunci kariya
Daga ƙarshe burin iraniya shine kafa daular muslunci.
Babu yanda za’ayi wanda yake cin mutuncin sahabban manzon Allah saw, yake cin mutuncin matan manzon Allah saw, yake ƙaryata hadissan manzon Allah saw, kuma yace yana kishin muslunci ka yarda. Sai idan kai wawa ne
————————
Yan shi’a sunce; sai mumini ke yaƙar yahudawa
Nace; Alokacin yaƙin duniya na II, wancen mutumin da ya kashe sama da yahudawa miliyan shida musulmi ne??
Yan siyasa kawai
Yan iska
Kun damemu da shirme