20/09/2025
Slm ykk ya gida pls ina bukatar shawarane kimin post mubiyune a wajan mijina toh nice Amarya tun farkon zuwana gidan saidana fadawa mijinmu nifa bana wanki ko a gidanmu yimin ake sbd bansaba da aikin wahalaba shine yace da Abokiyar zamana wato uwar gida kenan ta ringa hadawa danawa danata tanayi toh duk sati tana zuwa har wajena ta karbi wankin idan natara saita wankemin ta shanyamin idan sun bushe takawomin daki idan k*ma naga batazoba dakaina nake zuwa nake kaimata.......... Toh jiya sati yazagayo na tara wankina ina jira tazo takarba amma naji shiru shine nadiba dakaina nakaimata har wajanta shine takecemin wai batada lfy k*m wlh nasan qarya take kawai wankinne batason yimin ni k*ma daman ranar girkina ne nik*ma nace tunda hakane bazan dafa Abinci da itaba haka s**a wuni da yunwa da ita da yayanta...... Bayan mijinmu yadawo shine ta fada masa shik*ma yazo yamin fada wai Abinda nayi bai kamataba nayi hakuri idan taji sauki saitayimin wankin Abin ya konamin rai sosae k*ma gashi yanxu nake bukata sbd ko kayan sawa bana dasu shine nakeso kubani shawarar yadda zanyi domin nataka musu birki tun yanxu sbd naga Alamar idan nazuba musu Abinda yafaru xai iya cigaba da faruwa sbd nan gabama zata iya cewa zata dainamin wankin k*ma bazanji dadin hakaba