13/12/2025
Yanzu ga irinta bayan zarge zargen da akewa musulmai da kisan Kiristoci a Nigeria Sai gashi an sake k**a Kiristoci uku sun shiga hannu dumu dumu masu dauke da suna BULUS da MAMMAN da EMMANUEL ADI. Yayin da s**a farwa wani kauye a jahar Taraba, s**a kone garin da kashe Kiristoci yan'uwansu. Don kawai a dorawa musulmai laifin ta'adanci. To kaga irin wadannan bayanan ya dace a dunga tattarawa ana kaiwa gaba don wanke musulunci daga ta'adanci.
Ubangiji Allah Ya kara tona musu asiri.
Aliyu Sahabi