Garkuwar mlm yaqub yahaya katsina

Garkuwar mlm yaqub yahaya katsina MAHADY BILAL SHARU DK

22/05/2023

ƊAN TSIGIGIN YA FITO KARARA YANA CEWA, WAI BA DOLE NE ABI DOKAR ALLAH A NIGERIA BA. AMMA DOLE NE KA BI DOKAR KASAR.

__Sheikh Ibrahim Zakzaky (H)

"To dan tsigigin ya fito karara yana cewa, wai ba dole ne a bi dokar Allah a Nijeriya ba, amma dole ne ka bi dokar kasar.”

“To Allah Shi ya halicci sama da kasa, Shi ya halicci mutane Ya dora su bisa doron kasa, kuma dokarsa ce ta zama dole a bi. Dokar mutum idan ta saba ma ta Allah to bata hau kanmu ba.

Cikin Ganawar Jagora da Iyalan shahidai. Kashi Na hudu. 11/12/2022

Ja'afar muhammmad✍️
22-May-2023

Sheikh Zakzaky's Gallery.

22/05/2023

Da gaske ne Umar bin Kaattab ya Auri Ummu Kulthum Yar gidan Imam Ali as?

Lissafi baya ci: Umar ya shigo Musulinci yanada Shekara 40 ne Kuma ya bar duniya yanada 63

Lokacin da Aka Aiko Annabi saww Imam Ali yanada shekara 9 bayan ya qara shekaru 16 akan 9 yayi aure yanada 25

Idan Kun dakko shekaru 16 na Imam Ali as kafin yayi aure Ku qara akan shekaru 40 na Umar zaku samu 56

Sanda Imam Ali as Yayi Aure Yanada shekaru 25 Umar Kuma yanada 56

Idan Ka kwashe Shekara 56 dg cikin 63 na Umar zakaga Shekara 7 ce tayi saura,

Yaushe Imam Ali as ya haifo masa 'Ya me Shekara 7 ya Aura?

'Dan Imam Ali as na farko Imam Hassan as na biyu Imam Hussain as ta 3 Syeda Zainab as

Ahlil sunna qaryar tsiya Gare su

21/05/2023

Mutumin Kirki, Uban Ƙwarai, Dattijon Arziƙi
Annabi Muhammad (ﷺ)

21/05/2023

Talauci Bala'i Ne

Me Karatu Allah Ya
Rabaka Da Talauci Har Abada 🤲

21/05/2023

TA'ADDANCIN EL RUFA'I CIKIN DARE A KADUNA

Yanzu haka sunrushe gidan Alhaji Musa Birnin Yaro Dake Kawo Kaduna a cikin wannan Daren 4:00am

Sun rushe fudiya rimi rigasa da Fudiya dan Madami duk a cikin rigasa.

Karfe 1 na dare s**a rushe Asibitin Alkhausar dake Hayin Rigasa Kaduna harda majinyata aciki wasu kotafiya basa iyawa.

Sun shiga Gidan wakilin yan uwa mal Aliyu Tirmizi kaduna yanzu haka

20/05/2023

aslm dafatan alkairi gareku almajiran sayyid zakzaky allah ya qarawa mlm lpy da nisan kwana bihaqqi sayyida fateematu

Address

Katsina
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Garkuwar mlm yaqub yahaya katsina posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category