Yarinyar kirki

Yarinyar kirki Sunana yarinyar kirki a wajen ku, lallai ina qaunar ku Allah ya bar mu tare

اللهم احفظ سيناتور شيهو ب واهده إلى طريق الحق والهداية، واجعله من عبادك الصالحين. اللهم ارزقه الحكمة والعقل الراجح، ووفق...
05/03/2026

اللهم احفظ سيناتور شيهو ب واهده إلى طريق الحق والهداية، واجعله من عبادك الصالحين. اللهم ارزقه الحكمة والعقل الراجح، ووفقه في عمله ومسيرته. اللهم اجعل له نورا في قلبه وهداية في قوله وفعله. اللهم احفظه من كل سوء ومكروه، واجعل له العافية في الدين والدنيا.

Translation:
"Oh Allah, protect Senator Shehu Buba and guide him to the path of righteousness and guidance. Make him one of Your righteous servants. Grant him wisdom and sound judgment, and make him successful in his work and endeavors. Make his heart full of light, and his words and actions guided by Your will. Protect him from all harm and evil, and grant him well-being in this life and the next."

May Allah bless and protect Senator Shehu Buba and grant him success in his endeavors

Allah don tsarkin Zatinka, don tsarkin ɗakin Ka'aba, Allah don son da Kake yi wa Annabi Muhammad (Sallallahu Alaihi Wasa...
03/03/2026

Allah don tsarkin Zatinka, don tsarkin ɗakin Ka'aba,
Allah don son da Kake yi wa Annabi Muhammad (Sallallahu Alaihi Wasallam), don albarkacin Alƙur'ani,

Allah Ka sauya duk wata damuwarmu zuwa farin ciki. Allah Ka gyara farkonmu, Ka kyautata ƙarshenmu. Allah Ka ɗaukaka matsayinmu zuwa ƙoli. Allah Ka yi mana arziki mai amfani, mai albarka, mai dorewa.

Amin ya Allah.

27/02/2026

The insecurity is ravaging and they are busy playing the politics of how to win in 2027,
Allah ka karemu

اللهم اكرمه و عزه و أطل عمره(Allahumma akramhu wa 'azzahu wa atil 'umreh)
24/02/2026

اللهم اكرمه و عزه و أطل عمره
(Allahumma akramhu wa 'azzahu wa atil 'umreh)

ALLAH YAKARA HADA KANKU AMIN YA RABBI
15/02/2026

ALLAH YAKARA HADA KANKU AMIN YA RABBI

15/02/2026

muma munkusa komawa siyasa insha Allahu

Shekarunta 15 shekaru 2 tana fama da wannan rashin lafiya babu halin kai ta assibiti Wannan Yarinya Shekarunta 15 a duni...
14/02/2026

Shekarunta 15 shekaru 2 tana fama da wannan rashin lafiya babu halin kai ta assibiti

Wannan Yarinya Shekarunta 15 a duniya kusan shekaru biyu kenan yanzu haka naman jikinta da yatsunta na gutsurewa suna faduwa kasa, saboda rashin hali mahaifanta ba su taba kai ta ko karamar assibiti ba. Hasalima sai tafita ta yi baran abin da za ta ci.

Mu taimaka domin kai ta assibiti domin neman mata lafiya.

Ga mai halin taimakawa zai iya zuwa unguwar Gwaza kusa da police Headquarters Gusau Zamfara State domin ganin Wannan Yarinya ya taimaka mata da abin da ya ke da hali.

Wanda ke nesa zai iya tura tallafinsa a accoùnt nùmber dinmu da ke Comment section
Ko ya kira number dinmu don karin bayani

Allah ya ba mu ikon taimaka mata.

Mu taimaka ko da ta hanyar share na labarinta ko Allah ya sa a dace.

masu editing ga aiki kudan hadamun hoton Nan dame jallabiyan
12/02/2026

masu editing ga aiki kudan hadamun hoton Nan dame jallabiyan

Amincin Allah yatabbata agareku masoyana Dan allah kuyi hakuri narashin reply messages dinku aiki ne
11/02/2026

Amincin Allah yatabbata agareku masoyana Dan allah kuyi hakuri narashin reply messages dinku aiki ne

31/12/2025

Ruwa baya tsayawa wuri guda, haka rayuwa ma bata tsaya, wanda ya gane yau, ya tsira gobe.

31/10/2025

Big shout-out to my newest top fans! Abubakar alhassan

Address

Fct Abuja

Telephone

+2347036281385

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yarinyar kirki posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category