12/10/2024
INASONKI
πππππππ
πππππππ
*
*
Sanadin Yaduwar Kyawawan Dabi'u da Hasken Tarbiyyarki Zuciyata Koda Yaushe tana Qara Amincewa da.
Halayyarki.
*
*
Cikin Adadin Kalmomin Sonki Harafin Tsantsar Kaunarki Ya Samu Gurbi Acikin Tunanina dare da ranah.
*
*
Kece Zan dokawa Tambarina Cikin Sahihin Sakon Da Zuciyata Take Yi miki Lale Marhabun da Shigowarki Cikin Rayuwata.
*
*
πππππππ
πππππππ
Har Kullum Ke nake Furtawa Soyayyata, Fatana Shine Ki Kara dabarun Nazarin Samun Hanyoyin Isar da Sakona izuwa Cikin Masarautar Zuciyarki.
*
*
ππππππππ
Hakika Kece Tawa Mai Babban Suna Kuma Habibiyar da nake Tausasa Kalmomina a gareki, Ki Aminta dani Sannan Ki bani gurbin Shiga ra'ayinki.
*
*
Dake Nake Farar Masoyiyata mai Farin Tufafi da farar Zuciya Cikin Fararen dabi'u Da Tsantsar farar Aniya.
*
*
*
Fatan Da nake Ki Kusanto a gareni domin Jaddada Min Kulawa da Soyuwar Zuciyarki akan Soyayyar da nake yi miki Tanadi dare da ranah.
ππππππππ
ππππππππ
Karki gujeni Masoyiyata.
I love you with all my Confidence my Sweet dear.
*
*
Ina Kaunarki
*
*