Fulanin Jigawa

Fulanin Jigawa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Fulanin Jigawa, Grocers, Abuja.

28/08/2024

VOICE OF THE VOICELESS FULBE.

ABDUL BONGA YA AJIYE MUKAMINSHI NA SSA A KUNGIYAR MIYETTI ALLAH CATTLE BREEDERS ASSOCIATION OF NIGERIYA (MACBAN).

Fitacen matashin bafulatani dan gwagwarmaya COMRADE ABDUL BONGA Ya ajiye mukaminshi na maibaiwa shugaban Miyetti Allah cattle breeders Association of Nigeria (macban) Baba Othman Ngelzerma shawara akan ayukka na musaman .

Kwanakidai shi matashin dan gwagwarmayan yanuna mani rashin gamsuwarshi da yanda lamura suke gudana a kungiyar musaman a babbar hedikwatarta ta na Abuja.

Koran matasa masu hazaka da shugabanin kungiyoyin fulani keyi dakuma ajiye mukamansu Yana nuni Karara da rashin adalci darashin kishin shugabanin wajen Gani an lalubo hanyoyi masu fa'ida domin saukakewa fulani mumunar halinda s**a samu kansu a ciki.

Koni kwanaki Saida Wani Shugaban kungiyar fulani yanuna ya Yanke hurda dani domin nanu abinda yayi ba daidai bane domin yagyara amma Saiya nuna fushinshi Karara haryana kirana maras gaskiya a lamurana.

Rasa irin wayanan matasan a kungiyoyinmu na Fulani bakaramin hasara bane domin Babu abinda zaijawo mana bayan komas baya darashin tabbas na rayuwar fulani matasa a kasana.

31/03/2024

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fulanin Jigawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category