Mai takama da Ikon Allah

Mai takama da Ikon Allah Yahaya 3:16

21/04/2026

Muna tare da yesu shedan baka Isa Ka Mai da mu baya ba.

21/04/2026

Maganar gicciye, maganar wauta ce ga waɗanda suke hallaka, amma ƙarfin Allah ce a gare mu, mu da ake ceto.
1 Kor 1.18

Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya fitar da wani bidiyo a shafinsa na sada zumunta inda a cikinsa ya ke musanta...
16/03/2026

Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya fitar da wani bidiyo a shafinsa na sada zumunta inda a cikinsa ya ke musanta jita-jitar mutuwarsa a harin da Iran ta kai birnin Tel Aviv, kwana guda bayan dakarun juyin juya hali sun sha alwashin kashe shi kafin kawo ƙarshen yaƙin da suke gwabzawa.

Tun farko wasu kafofin labaran Iran ne s**a fara yaɗa jita-jitar cewa Netanyahu ko dai ya mutu ko kuma ya samu mummunan rauni a hare-haren da ƙasar ke ci gaba da kaiwa a yankin gabas ta tsakiya.

Sai dai Netanyahu ya fito a cikin bidiyon mai ɗauke da kwanan watan yau inda ya ke izgili ga jita-jitar ta hanyar cewa “ Eh tabbas na mutu amma akan Kofi” inda ya ke riƙe da kofin shayi a hannunsa.

Sai dai wasu bayanai na daban sun ce an yi amfani da fasahar AI ce wajen yin bidiyon na safiyar yau Litinin.

Bidiyon wanda kafar Reuters ta wallafa ta ruwato Netanyahu na shan alwashin zafafa hare-hare kan Lebanon da Iran, yayinda ya ce ga duk masu fasaha za su iya bin diddigin bidiyon don gane cewa ba AI ba ne.

01/03/2026

Allah ka wulakanta musulunci albarkacin Yesu Almasihu Ɗan Allah hhhhhhhhhLahirar Musulmai kenan....Allah basu lafiya

01/03/2026

shugaban Yan ta'ada ya mutu YESU MUN gode

01/03/2026

Allah ka wulakanta musulunci albarkacin Yesu Almasihu Ɗan Allah

01/03/2026

Duk wani musulmi da yake kawo ta addanci sai ya sha kashi nan gaba iran ta fara gani

01/02/2026

Happy Sunday

31/01/2026

In mai yuwane kowa ya zauna lafiya ga kowa

31/01/2026

Qur'ani 19:33 yace Yesu zai mutu zai tashe da rai za a kuma daukeshi zuwa sama

Address

Waje
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mai takama da Ikon Allah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category