MUM ANWAR

MUM ANWAR Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from MUM ANWAR, Grocers, Yola North, Abuja.

Place your order for those in Yola, Jimeta and girei.... 15% discount... for sallah vibe
22/03/2025

Place your order for those in Yola, Jimeta and girei.... 15% discount... for sallah vibe

22/03/2025

Garabasa ta farko💃🏻Idan kukai register a take zaa baku wasu coins na adadin abindda kuka saka,,

Garabasa ta 2 💃🏻💃🏻
Duk wanda kuka kawo yai register a kasanku zaa baku dari visa dari na abinda kuka saka,, banda mutum 2 na farkon kawowa

Garabasa ta uku💃🏻💃🏻💃🏻akwai abinda akecewa splover, wannan ko kun mutane ko baku kawo ba kuna iya samun ta 💃🏻💃🏻itama ana baka dari bisa dari na abinda kasa

Sannan fa duk abinda ka samu a metaforce kana iya cirewa take💃🏻💃🏻💃🏻 08037048277 Maman Anwar team

Zaku iya far awa da 10$ dallars da 1matic✌🏻✌🏻💃🏻💃🏻💃🏻🤩

22/03/2025

Metaforce online business ne na crypto currency wanda malamai da dama s**a tabbatar mana da halaccinsa a musulinci

Masana akan sabgar crypto s**a tabbatar mana da ingancinsa cewa ba irin wannan platform din bane da ake gudu da kudin mutane, metaforce babu hanyar guduwa💃🏻💃🏻😍🥰

11/03/2025

YAU AKE CIKA GOMA NA FARKON WATAN RAMADAN 1444 !!!

Sheikh Saleh Ibn Uthaymeen (Rahimahullah) Ya ce: “Goman tsakiya ta watan Ramadan tafi Goman farko falala, haka kuma Goman ƙarshe tafi Goman tsakiya falala, zaka samu wannan shi ne abinda yafi faruwa, cewa lokuta mafiya Falala s**an kasance ƙarshensu shi ne yafi farkonsu Falala, Misali; Ranar Juma'a, la'asar tafi farkon yinin ranar Juma'ar falala, haka ma Ranar Arfah, la'asar ɗinta tafi falala da farkon yinin ranar Arfar.” [Alliƙa'ish shahriy: 4/71]

Lallai ya kamata duk mutum mai hankali wanda yasan dalilin da yasa ALLAH (ﷻ) Ya halicce shi toh ya kamata ya ƙara ƙaimi da jajircewa cikin kwanakin da s**a rage na wannan wata mai albarka domin samun falalar da ke cikin su.

Muna roƙon ALLAH Ya karɓi abinda muka gabatar, ya kuma bamu ikon gabatar da ayyuka nagartattu na sauran kwanakin da ya rage dama rayuwarmu baki ɗaya (Aameen)

Address

Yola North
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MUM ANWAR posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category