Good structure and a clear purpose

  • Home
  • Good structure and a clear purpose

Good structure and a clear purpose Good structure and a clear purpose

We call on the Government of Kebbi State with a loud voice filled with anger and disappointment. We are the ones who ent...
13/02/2026

We call on the Government of Kebbi State with a loud voice filled with anger and disappointment. We are the ones who entrusted you with our votes. We stood in line under the scorching sun and elected you with hope and expectation. But after the election was concluded, you turned your backs on us and treated us as if we had never existed. This is a grave mistake and pure betrayal.

During the campaign period, there was no oath or promise you did not make. You swore that you would provide electricity, clean water, employment opportunities, road repairs, and an improved standard of living. But today, the truth is clear—there is no electricity, no water, no jobs, the roads are damaged, life has become difficult, and there is no quality education.

We have submitted complaints many times, but there has been silence, and the cries of the common people have been ignored.

Is this the government we voted for? Is this how you repay the trust placed in you? Know that the common people do not forget, and a cry for justice does not disappear. If you continue to look down on the people and treat leadership as spoils of war, history will record your name in black ink of shame.

Leadership is a trust, not a personal possession. Allah, the Most Just, is aware of everything, and the Day of Judgment does not require lies or campaign oaths.

Strive and fulfill your promises.
Time is the Judge.
birninkebbi

📣MUTANEN ZUGURU MUNA ƘARA FAƊIN NAMU RA'AYI AKAN ABINDA AKA YI MANA  NA RASHIN ALKAWARI 📣🗣️ ZUGURU ba ta goyon bayan❌ ma...
11/02/2026

📣MUTANEN ZUGURU MUNA ƘARA FAƊIN NAMU RA'AYI AKAN ABINDA AKA YI MANA NA RASHIN ALKAWARI 📣

🗣️ ZUGURU ba ta goyon bayan
❌ marar alƙawari
❌ marar adalci
❌ wanda baya jin ƙorafin talaka
⚖️🚫

⏳ Kafin zaɓe
kuna nan a cikin gari kuna magana kuna alkawari.
🚶‍♂️🏘️🗣️📄

⌛ Bayan zaɓe
shiru… babu gani babu ji.
🤐🚶‍♂️

Talaka na iya haƙuri amma fa baya mantuwa muƙara tuna muku
🧠⏳

⚠️ Duk wanda ya yi alkawari ya manta
ZUGURU ba ta manta ba.
📣

🗳️ Ranar zaɓe ita ce ranar tunatarwa.
✊ Ƙuri'ar mu ita ce muryar mu.

🙏 Bamu keyi ba Allah ne ke yi amma zaku gane ramuwar gayya tafi gayya zafi.🙅‍♂️

11/02/2026

Maganar daya ce, ba canji dan haka kuyiwa kanku adalci.

11/02/2026
📢 SAƘON MUTANEN ZUGURU 📢 KUMA WANNAN 🕊️🌴KUKAN KURCIYA NE.🌴🕊️🗣️ Mutanen ZUGURU ba su tare da duk ɗan siyasan da bai da al...
07/02/2026

📢 SAƘON MUTANEN ZUGURU 📢 KUMA WANNAN 🕊️🌴KUKAN KURCIYA NE.🌴🕊️

🗣️ Mutanen ZUGURU ba su tare da duk ɗan siyasan da bai da alƙawari. bai da adalci. kuma bai san tausayin talakawa ba.
⚖️🤝❌

⏳ Kafin zaɓe. kullum kuna cikin garinmu. kuna zagayawa. kuna roƙo. kuna yin alƙawari.
🚶‍♂️🗣️

❌ Amma bayan an yi zaɓe kuka ɗauke ƙafafunku kuka bar mu.
😔🚶‍♂️➡️

⚠️ Wannan babban butulci ne.
Idan maye ya manta me ya sa uwar bazata manta ba?
🧠📌

🛤️ Alƙawarin hanya. alƙawarin cigaba alƙawarin jin ƙorafin talaka duk an yi su amma ba a cika su ba.
🛤️📄❌

Allah shine mai kowa mai komai kuma shine mai ƙarfin yin yadda so 🙏💪✊

🗳️ Tunatarwa. Ranar zaɓe ita ce ranar magana ta ƙarshe.
Duk wanda ya raina ZUGURU ƙuri'ar mu za ta tuna masa.
🗳️⚠️

💪 ZUGURU ba za ta yarda a raina ta ba.
Talaka yana da haƙuri. amma baya mantuwa.
🧠

⚠️ SAƘON MUTANEN (ZUGURU) ⚠️ZUWA GA ƳAN SIYASAR MU NA JAHAR KEBBI MASU WAKILTAR KALGO LOCAL GOVERNMENT🗣️ Yan siyasa na K...
07/02/2026

⚠️ SAƘON MUTANEN (ZUGURU) ⚠️
ZUWA GA ƳAN SIYASAR MU NA JAHAR KEBBI MASU WAKILTAR KALGO LOCAL GOVERNMENT

🗣️ Yan siyasa na Kalgo
Mutanen ZUGURU ba su da ruwan duk wanda bai damu da su ba. Lokacin da muka fito ƙwanmu da ƙwarƙwatarmu muka yi zaɓe mun yi hakan ne da cikakkiyar niyya da tunanin makomar mu. Amma yau da zaɓe ya ƙare abin da muka gani shi ne an kaimu bola an jefar da mu a gefe. 😔

❌ Wannan ba daidai ba ne! Akwai alƙawura da dama da aka yi mana amma har yanzu ko guda ɗaya ba a cika ba. Hanyar gobe gyaranta ake ba ɓatawa ba.🛤️

🚶‍♂️ Mun yi ƙoƙari mu isa inda ya dace. Mun haɗu da wasu daga cikin ƴan siyasan da muka yi tattaki domin mu tunatar da su halin da mutanenmu ke ciki. Amma wallahi kallon banza aka yi mana daga ƙarshe ma ba a saurare mu ba domin gani suke kamar sun wuce.😢

🙏 Amma mu muna sane da abu ɗaya.
bamu keyi ba Allah ne ke yi. ✊

⚠️ Amma Ina mai tabbatar muku cewa insha Allah duk wanda ya san ya yi alkawari amma ya ƙi cikawa mazaɓar (ZUGURU) ba za ta manta da shi ba. Lokacin da ya zo za mu nuna matsayin mu ta hanyar ƙuri'ar mu. 🗳️

💪 (ZUGURU) ba za ta yarda a raina ta ba. Mun fito da gaskiya kuma ba za mu bari a ci gaba da wasa da makomar mu ba.🙅‍♂️

21/12/2025

#

21/12/2025

#

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Good structure and a clear purpose posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Grocery Store?

Share