Musa m baba

Musa m baba Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Musa m baba, Grocers, Gana ropp b/ladi, Barikin Ladi.

Likitar saita zuciyar BayiAbin alfaharin duniyaWanda yasan Allah, ya nuna Allah Kuma yake rayuwa cikin Allah Shugaban ma...
23/02/2026

Likitar saita zuciyar Bayi

Abin alfaharin duniya

Wanda yasan Allah, ya nuna Allah Kuma yake rayuwa cikin Allah

Shugaban masoya Annabi Muhammad S.A.W.

Khalifan Shehu Tijjani, Wanda yasan ainihin Ma'anan sunan Barhamu, ya Kare a Barhamu, Kuma yake amsa sunan Ibrahimu....

ALBISHIRIN KU Jama'a kuce goroFari ko ja?AA wanan ya wuce fari daja domin shine asalin abunda akayi farin da ja.TOH KUBE...
24/08/2025

ALBISHIRIN KU
Jama'a kuce goro
Fari ko ja?
AA wanan ya wuce fari daja domin shine asalin abunda akayi farin da ja.
TOH KUBEDE KUNUWANKU .
Jama'a ko kusan da cewa gobene lahadi shine daya gawatan da aka haifi anabin mu ,anabi Muhammad s.a.w.
JAMA'A KO KUNSAN .
Yau sauraran kwana 12 anabi Muhammad yacika shekara dubu daya da dari biyar cif da haihuwa.(1500)
Alhamdu lilah yakamata muyi ado, muyi walima ,musa da zumunta , mu kashe kudin mu , mununa murna, farin ciki, kyauta tawa mutane, sau kaka kayan kasuwanci,
Domin lalle wanan ni'imace babba allah yayi muna damuka Kai wanan lokacin, domin lokacin da zaicika shekara dubu biyu (2000) bazamu ga wanan lokacin ba .
Ahmad sukairiju al'ayyashi zaria
Barka da watan rabi'il auwal.

Address

Gana Ropp B/ladi
Barikin Ladi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Musa m baba posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category