Abdulrahim Adamu Jahun

Abdulrahim Adamu Jahun Alhamdulillah for everything

Youth o'clock Bauchi South
21/11/2025

Youth o'clock Bauchi South

Hon.Abdulhamid yahaya Abba SSA To the president on community engagement North East and incoming Senator Bauchi South In ...
20/11/2025

Hon.Abdulhamid yahaya Abba SSA To the president on community engagement North East and incoming Senator Bauchi South In sha Allah.

Congratulations oga Commander
27/09/2025

Congratulations oga Commander

27/09/2025

Assalamu Alaikum

27/09/2025

Yaya kuke Ganin Nasara Ministan lafiya Ta Najeriya farfesa Muhammed Ali Patel a zaben fidda gwani ta Jamiyyar APC kan kujerar Gwamnan jihar Bauchi idan Lokaci yazo Muhadu a Comment section.





WATARANA warhaka, nan da shekaru 70+ komai na Duniya zai zamo baida amfani a gareka, daga ruwa sai iska sai abinci su ka...
05/03/2025

WATARANA warhaka, nan da shekaru 70+ komai na Duniya zai zamo baida amfani a gareka, daga ruwa sai iska sai abinci su kaɗai ne manyan abubuwan da s**a fi maka amfani.

- Yarinya yar shekara 18 duk kyawunta da manyan ɗuwawukanta bata da amfani a wajenka, garama a kawo maka tsohowa wacce ta iya kunu

- A sannan likita ya hana ka cin nama, da ƙwai da suga da madara. Yace a maida hankali wajen ba ka zogala da rama.

- Lokacin ko an ba ka mota ba in da za ka iya zuwa da ita

- Duk girman gida da za a ba ka baida amfani a wajenka. Idan ma yai maka amfani bai wuce na shekara 10

- A wannan lokaci duk sa'anninka da za ku haɗu ku tattauna labarin daya wuce kusan duk sun mutu.

Ka na zaune a ɗaki kai ɗaya ka na jiran mutuwa. Lokacin ana bikin jikarka ba ka san ana yi ba, saidai kaga taron mutune. Idan ka tambayi me akeyi ace maka bikin jikarka wacce ýarka Ladidi ta haifa. A lokacin saidai aji kace "Itama ladidin yar gidan nan ce?" a tun tsire da dariya a barka nan. Ana maka dariyar ka mance da ýarka.

Duk Duniya tsufa da Mutuwa ne kewa mutum wa'azi babu Aya ba Hadisi kuma dole ka ɗauka.

Allah kai mamu kyakkyawar ƙarshe.

14/02/2025

اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ، وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ،
اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ، وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ، وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ

09/02/2025

Ka rabu da mutum saboda ALLAH, Amma kar ka yadda ka rabu da ALLAH saboda mutum.

08/02/2025

Karka Dauka Kusancinka da Wane Shine Zai baka sauqi ko jindadin rayuwa,

Mafi Yawancima Saidai ya saka Wahala da tashin hankali a rayuwa,

Amma Ko yaya ka sami kusanci ga ALLAH sai ka sami Wadata da samun sauqin komai a rayuwa.

ALLAH Ka Amince Mana samun Sauki arayuwarmu.

MENENE SHIRIN NIYEEDEP?Shirin Karfafa Tattalin Arzikin Matasan Najeriya shiri ne na Gwamnatin Tarayyar Najeriya karkashi...
08/02/2025

MENENE SHIRIN NIYEEDEP?

Shirin Karfafa Tattalin Arzikin Matasan Najeriya shiri ne na Gwamnatin Tarayyar Najeriya karkashin Ma'aikatar Raya Matasa.

Shirin na nufin rage rashin aikin yi ga matasa ta hanyar karfafa dogaro da kai da kasuwanci. Za a ba wa 'wa wa ɗan da da aka zaɓa damar samun tallafin kuɗi da kayan aikin gona don haɓaka kasuwancin su.

Shirin anfara cikice shi tun ranar sha bakwai ga watan Junuary 17 Junuary 2025 inda za arufe cikewa ranar 28 ga watan February.
https://www.niyeedep.org/register.html

Don Allah kuyi shared kowa yacike don mu anfana ga ba ɗaya.

Address

Bauchi
NILL

Telephone

+2349039463235

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulrahim Adamu Jahun posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abdulrahim Adamu Jahun:

Share

Category