Wakiliyata

Wakiliyata Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Wakiliyata, Bauchi.

Mafarkin Trump na shirin rushewa: Birtaniya tayi watsi da Buƙatar Amurka  na taimaka mata wajen mamaye Yankin Greenland....
11/01/2026

Mafarkin Trump na shirin rushewa:

Birtaniya tayi watsi da Buƙatar Amurka na taimaka mata wajen mamaye Yankin Greenland.

Izuwa Yanzu, jami’an Birtaniya sun gana da takwarorinsu daga Jamus da Faransa domin fara shirye-shiryen tura rundunar kariya zuwa Greenland. Manufar hakan ita ce kare Greenland daga mamaya ko hare-haren Trump na Amurka.

ALLAH SARKI: Yanzu muke samun labarin cewa Babban Alaramma Malam Yahuza Muhammad Bauchi, bashi da lafiya, don Allah ƴan ...
10/01/2026

ALLAH SARKI: Yanzu muke samun labarin cewa Babban Alaramma Malam Yahuza Muhammad Bauchi, bashi da lafiya, don Allah ƴan uwa ku sanya shi cikin adu'oiku Allah ya bashi lafiya yasa zakkar jiki ne.
Daga Sheikh Bashir Bello

Dan Allah ku taya mu da sharing zuwa groups.....
Sanarwa domin samun ingantattun labarai kuyi Following na:
Madubin Bauchi
ALPU Hausa
Wazobiya
ALIB Hausa
Madubin Arewa
AGIBASA-Hausa
Nigeria Hausa
Madubin Arewa TV
Madubin Arewa TV
BDC Hausa
Wakiliyar Arewa
Madubin-Fasaha
Madubin Zamani
Wakiliyata
AGIBASA-Hausa

YA ALLAH, KAI MUKA DOGARA! Yayin da wahala ta yi yawa, kuma masu mulki s**a toshe kunnuwansu, babu abin da ya rage mana ...
10/01/2026

YA ALLAH, KAI MUKA DOGARA! Yayin da wahala ta yi yawa, kuma masu mulki s**a toshe kunnuwansu, babu abin da ya rage mana sai mu ɗaga hannu sama, mu kai kukanmu ga wanda ba Ya bacci. Wannan ita ce addu'ar talakawan Najeriya a yau...

Ya Ubangiji, mun kawo kukanmu a gare Ka.
Mun zaɓi shugabannin da muka yi tsammanin za su tausaya mana, amma sun zama ƙarfen ƙafa ga rayuwarmu.

Sun cire mana tallafi, Ya Allah Ka ba mu tallafinKa.
Sun karya mana darajar Naira, Ya Allah Ka ba mu arzikinKa.
Sun bar mu da yunwa, Ya Allah Ka ciyar da mu daga inda ba ma zato.
Ya Allah! Kamar yadda Ka nuna mana ƙarshen mulkin Fir'auna da ƙarfinsa, muna roƙonka da ikonKa, Ka nuna mana ƙarshen mulkin Tinubu da na yaransa lafiya.

Kada Ka bari su sake maimaita mana irin wannan zalunci a zaɓen 2027.

Ya Allah Ka Wanzar Da Arzikin Ka da Kariyar Ka Gaduk Wanda yayi FALLOW din Wannan Shafin ALIB Hausa
Ya Allah, Ka sa wannan shekara ta 2026 ta zama shekarar da za mu gane gaskiya, mu haɗa kanmu, kuma mu ceto makomar 'ya'yanmu daga hannun waɗanda ba sa ƙaunarmu.

Amin Ya Rabbil Alamin!

Dan Allah ku taya mu da sharing zuwa groups...
Sanarwa domin samun ingantattun labarai kuyi Following na Wakiliyata

Muhawara: Shahararriyar ‘yar Jarida Zainab Ishaq Muhammad ta bayyana haka a Shafinta na manhajar Facebook. Mene ne ra'ay...
10/01/2026

Muhawara: Shahararriyar ‘yar Jarida Zainab Ishaq Muhammad ta bayyana haka a Shafinta na manhajar Facebook. Mene ne ra'ayoyinku?

Rayuwa...Hajiya Inna Anga Jiya Anga Yau Allah Yayima Mijinki Rahama General Sani Abacha,,,,,
05/01/2026

Rayuwa...
Hajiya Inna Anga Jiya Anga Yau Allah Yayima Mijinki Rahama General Sani Abacha,,,,,

YANZU YANZU; Malama Zulaihat Wacce Ta Rubuta Alqur'ani Izu 60, Tana Da Kanwa Itama Saura Izu 5 Tafara Rubuta Alqur'ani I...
05/01/2026

YANZU YANZU; Malama Zulaihat Wacce Ta Rubuta Alqur'ani Izu 60, Tana Da Kanwa Itama Saura Izu 5 Tafara Rubuta Alqur'ani Izu 60.

Muna Rokon Allah Yakarawa Annabi Muhammadu Rasulullahi ﷺ Daraja.

Kuyi Like Da Follow Din Wakiliyata

Abba Kabir Yusuf Zai Komawa APC a LitininGwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, na shirin ficewa daga jam’iyyar NNPP domi...
02/01/2026

Abba Kabir Yusuf Zai Komawa APC a Litinin

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, na shirin ficewa daga jam’iyyar NNPP domin komawa APC a hukumance a ranar Litinin mai zuwa.

Wata Majiyar mu mai tushe da ta nemi a sakaya sunanta ta ce Dakta Abdullahi Ganduje da yayi tafiya shi ma yana hanyar dawowa don karɓar Abba gida-gida zuwa APC.

Haka zalika bayanan sun ce Shugaban jam'iyyar APC na jihar Kano Abdullahi Abbas shi zai baro Saudiyya don tarɓar Abban Kano a Mazaɓar sa.

Dimokuradiyya

InnaLillah wa Inna ilaihi Raji'unYanzu Yanzu Bomb yatashi a General Hospital a Jahar KebbiHukumar Yan sanda ta tabbatar ...
30/12/2025

InnaLillah wa Inna ilaihi Raji'un
Yanzu Yanzu Bomb yatashi a General Hospital a Jahar Kebbi

Hukumar Yan sanda ta tabbatar da tashin Bomb a Bagudu specialist General Hospital, Bagudu. Allah Kare nagaba,ya kawo karshen wannan musiba.

Ganin Shugaba Tinubu sanye sa Agogon Naira Miliyan 387 ya jawo cece-kuceAn ganshi da agogon ne a wajan Taron Eyo Festiva...
30/12/2025

Ganin Shugaba Tinubu sanye sa Agogon Naira Miliyan 387 ya jawo cece-kuce

An ganshi da agogon ne a wajan Taron Eyo Festival da aka yi a Legas

Karin bayani a comment

BABBAR MAGANA: Wani Babban Malamin Addinin Musulunci Yana Zawarcina, Idan Bai Daina Bibiyata Ba Zan Tona Masa Asiri!, In...
29/12/2025

BABBAR MAGANA: Wani Babban Malamin Addinin Musulunci Yana Zawarcina, Idan Bai Daina Bibiyata Ba Zan Tona Masa Asiri!, Inji Aisha Buhari.

Me zaku iya cewa?

Dan Allah ku taya mu da sharing zuwa groups...
Sanarwa domin samun ingantattun labarai kuyi Following na:
Wakiliyata
Madubin Zamani
Madubin Bauchi
ALPU Hausa
Wazobiya
ALIB Hausa
Madubin Arewa
AGIBASA-Hausa
Nigeria Hausa
Madubin Arewa TV
Madubin Arewa TV
BDC Hausa
Wakiliyar Arewa
Madubin-Fasaha
AGIBASA-Hausa

YAN NIGERIA KENAN: Tabbas, ban taba ganin yan duniya irin yan Nigeria ba, ku da aka kawo muku hari, amma kunje kuna tsin...
29/12/2025

YAN NIGERIA KENAN: Tabbas, ban taba ganin yan duniya irin yan Nigeria ba, ku da aka kawo muku hari, amma kunje kuna tsintar Karafunan makaman yaki..
Me zaku iya cewa?

Kuyi following na Wakiliyata

SINNTS, itace manhajar sada zumunta ta farko da aka yi kyarkyararta da kyankyasanta a Afirka da zimmar magance matsaloli...
28/12/2025

SINNTS, itace manhajar sada zumunta ta farko da aka yi kyarkyararta da kyankyasanta a Afirka da zimmar magance matsalolin da masu amfani da sauran manhajojin sada zumunta na yammacin duniya suke fuskanta, musamman na bata lokaci ba tare da samun wani abun kirki ba, ko kuma wahalar da suke fuskanta, wurin cire dan abun da s**a samu zuwa asusun su, haka kuma ta magance kallon hadarin kaji, da akeyiwa yan Afrika da daukan su a matsayin cima zaune, wadanda basu iya kirkira sedai suyi amfani da na wasu

Manhajar ta SINNTS tazo ne domin karfafar masu amfani da ita da tallafa musu da hanyoyin samun kudin shiga na dindindin.

Manhajar ta kirkiro da tsarin kashe-mu-raba, ta yanda masu amfani da manhajar suke zama masu hannun jari na ajin farko a kamfanin ta hanyar kadai mallakar lambar SWAG CODE.

Da jin wannan damar ka san ba a sake take ba, ta takaitu ne ga mutum Miliyan dayan farko da s**a fara yin rijista a kan manhajar.

A tsarin da manhajar tazo da shi kuwa na Sinnts legacy Transfer Model, wadannan mutum miliyan dayan na farko, suna da cikakken iko da shafinsu, ta yadda suna da damar siyarwa ko gadar da ikon mallakan ga ahalinsu a bayansu.

Sinnts, har ila yau ita ce manhajar sada zumunta ta farko a Afirka da ta kirkiri damar Kyautar kar-ta-kwana (Gifting on timeline), Wanda ke ba da damar yin kyauta da kuma amsar kyaututtuka ko da kuwa datar wayarka a kashe take. Kuma nan take ka juya abinka zuwa silalla, kaso 80% duk naka ne.

Wannan yasa manhajar Sinnts ta zama ja-gaba wajen kyautatawa da biyan kaso mafi tsoka ga masu amfani da ita.

Kayi amfani da wannan link din domin shiga wannan garabasa..

https://app.sinnts.com/invite?p=android&code=MHGJ1Y

A wurin SWAG-CODE, se ka saka MHGJ1Y

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Wakiliyata posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share