Duniya ba zama mukazoba43

Duniya ba zama mukazoba43 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Duniya ba zama mukazoba43, Grocers, Makama S19, Bauchi.

Yau juma'a 52 kenan mukayi babu Dr Idris Abdulaziz muna rokan Allah ya jaddada rahama a gareshi Allah ya gafarta masa💕💕💕
26/03/2026

Yau juma'a 52 kenan mukayi babu Dr Idris Abdulaziz muna rokan Allah ya jaddada rahama a gareshi Allah ya gafarta masa💕💕💕

KA JI RABO: An ÆŠaura Auren FalasÉ—inawa 54 Bayan ÆŠaukar Shekaru 2 Ana Yaki a GazaA jiya Talata, an gudanar da wani gagaru...
03/12/2025

KA JI RABO: An ÆŠaura Auren FalasÉ—inawa 54 Bayan ÆŠaukar Shekaru 2 Ana Yaki a Gaza

A jiya Talata, an gudanar da wani gagarumin bikin aure na matasa Falasɗinawa maza da mata guda 54 a birnin Gaza, bayan dogon lokaci na tsananin yaƙi da hare-haren Isra’ila da ya hana su cimma wannan rana ta farin ciki tun farko.

Matasan, waɗanda s**a dade cikin soyayya da fatan samun damar ɗaura aurensu, sun fuskanci ƙalubale iri-iri tun farkon barkewar yaƙin shekaru biyu da s**a wuce. Amma bayan samun tsagaitawar wuta, hukumomin Gaza s**a ɗauki mataki na musamman na shirya taron aure na hadaka, domin farfaɗo da zukatan al’umma da kuma mayar da ɗan farin ciki cikin rayuwar matasan da s**a jure tsananin rikici.

Bikin, wanda ya ja hankalin dubban al’umma, ya kasance abin kayatarwa da cike da annashuwa. Ya aikawa duniya saƙo mai ƙarfi cewa ko da yake annoba da yaƙi sun addabi yankin, soyayya, fata da ɗaukaka ba su gushewa a zukatan Falasɗinawa ba.

A cewar mazauna yankin, wannan biki ya zamo alamar juriya da tsayin daka ga mutanen Gaza, inda s**a bayyana cewa irin waɗannan abubuwa na dawo da ƙarfin guiwa bayan mawuyacin

11/02/2025

Address

Makama S19
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Duniya ba zama mukazoba43 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category