Son's sunnah kafi

Son's sunnah kafi "Man Sagir, daga sanda mutum ya shekara arba'in, hamsin ko sittin, lahira ko a ƙasa ake zuwa ai ya kusa kai wa."

~Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum

Kar ka Yi hassada, kuma Kar ka Yi tunanin Wai ana ma hassada, kawai ka tafi ga uzurorinka direct! Rayuwa duka hannun All...
24/11/2024

Kar ka Yi hassada, kuma Kar ka Yi tunanin Wai ana ma hassada, kawai ka tafi ga uzurorinka direct! Rayuwa duka hannun Allah take.

Allah ka Kara shiga lamuran mu barkanku da warhaka Fatan Zamu Wuni Lfy

14/11/2024

"Man Sagir, daga sanda mutum ya shekara arba'in, hamsin ko sittin, lahira ko a ƙasa ake zuwa ai ya kusa kai wa."

~Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum

04/02/2024

Ubàngiji allah ya horewa kowa kudi yagina gida yayi aure yakuma ziyarci dakin manzon s,, a,, w,, ❤️

Wonderful day to all of you.May Allah bless you and your families.
03/02/2024

Wonderful day to all of you.
May Allah bless you and your families.

03/02/2024

We ar way Bauchi to Gumau dauri Aure we are needs your prays

Manzon Allah SAW ya ce: Idan ayyukan ka na alkhairi su na faranta maka rai, ayyukan ka na saɓo kuma su na baƙanta ma ka ...
27/01/2024

Manzon Allah SAW ya ce: Idan ayyukan ka na alkhairi su na faranta maka rai, ayyukan ka na saɓo kuma su na baƙanta ma ka rai, to kai ɗin mumini ne.

[صحيح الجامع رقم ٦٠٠@]

11/09/2023
11/09/2023

NASIHA (0053)

MACE TA NA BUƘATAR KULAWAR MUTUM UKU NE :
1. BABAN TA, IDAN TANA ƘARAMA.
2. MIJIN TA, IDAN TA YI AURE.
3. ƊAN TA, IDAN TA TSUFA.
DA ABU UKU AKE RIƘE TA:
1. A NUNA MATA ƘAUNA.
2. A NUNA MATA KULAWA.
3. A BATA LOKACI.
DUK INDA KAGA MACE TA GIRMAMA, DOMIN BABAR WANI CE KO MATAR WANI KO ƳAR WANI.
DOMIN KAIMA A GIRMAMA NA KA.

ZUMUNCI BA RA'AYI BANE , WAJIBINE... SHIN KANA KO KINA  SADA ZUMUNTA ? GA HUJJOJI 20-GAME DA ZUMUNCI.1-Allah taala yayi ...
11/09/2023

ZUMUNCI BA RA'AYI BANE , WAJIBINE... SHIN KANA KO KINA SADA ZUMUNTA ? GA HUJJOJI 20-GAME DA ZUMUNCI.

1-Allah taala yayi Umarni da sada zumunta.

Suratul bakara 36, Suratul Isra'i 26, Suratul Rum 38, Suratul bakara 210, Suratul Nisa'i 2 .

2- Sada zumunta yana kara tsawon rai, Bukari 5986, Muslum 2557.

3- sada zumunta yana kara arziki, Bukari 5986

4- sada zumunta yana cikin abubuwan da akayi Umarni dashi, tun farkon musulunci, bayan tauhidi, Bukari 7

5- sada zumunta dalili ne na shiga Aljannah, Bukari 5983

6- sada zumunta yana cikin abubuwan da Allah yake so. Sahihut-targib 2/667.

7- sada zumunta yana tseratarwa daga azaba, Abu Dauda
4902
8- sada zumunta wasiyyar da Annabi saw yayi wa Al'ummarsa. Sahihut-targib 2/669

9- Sada zumunta siffar muminai ce.

10 Sada zumunta yana sawa a karfi aikin mutum. Sahihut-targib 2/674

11- sada zumunta yana cikin siffofin masu hankali.

12- Duk wanda yayi imani da Allah da ranar lahira, ya dinka sada zumunta,. Bukari da Muslum.

13- Sada zumunta yana kare mutum daga laantar Allah , Tafsir Ibn kasir Suratul Ra'adi,25.

14- Yin Sadaka ga yan uwan zumunta, yana jawo lada biyu, na Sadaka dana zumunta. Sahihu,Sunanil Tirmiziy. 1/202 .

15, Sada zumunta yana kara soyayya tsananin dangi da yan'uwa .

16- Sada zumunta yana kara hadin kai tsananin yan'uwa.

17- Wanda baya sada zumunta bazai shiga Aljannah ba.

18- Allah taala ya yiwa mahaifa alkawari zai sadar da wanda ya sadar da ita, zai yankewa wanda ya yanketa.

19 , mai sada zumunta shine wanda ko baa zo masa ba, shi zai je.

20, Baya cikin sada zumunta sai wanda yazo maka kawai zaka je masa.
wannan babbar sadakace kadaure ka turawa yan uwa musulmai saboda a gaskiya rayuwa yanzu sai a hankali, zumunci ba a yinsa sosai . Allah sa mucika da imaninmu kuma yasa gidan aljannah ce sakamakonmu a ranar kiyama.
Ya Allah kasa muyi riko da zumunci ameen.

Nasiha ce .
✍️ Muhammad abdul
Admin *zauren ahlul Sunnah*

11/09/2023

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Son's sunnah kafi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category