Duniyar-Mata

Duniyar-Mata Wannan Dandalin Kulla soyayya ce tsakanin Mata da maza...

With Duniyar-Mata – I've just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers!
29/05/2026

With Duniyar-Mata – I've just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers!

Allah ka azurtamu duniya da lahira...Kuyi following na Duniyar-Mata
29/05/2026

Allah ka azurtamu duniya da lahira...
Kuyi following na Duniyar-Mata

Muhawara: misali idan wannan tace ta na sonka da Aure, amma da sharadin sai ka zabi Jam'iyyar ADC daga sama har kasa, za...
24/05/2026

Muhawara: misali idan wannan tace ta na sonka da Aure, amma da sharadin sai ka zabi Jam'iyyar ADC daga sama har kasa, za yarda? Kuyi following na Duniyar-Mata

Sannunku Abokaina ina alfahari da ku. Ya ka Azurtamu duniya da lahira... Kuyi Following na Madubin Zamani ko Duniyar-Mat...
24/05/2026

Sannunku Abokaina ina alfahari da ku. Ya ka Azurtamu duniya da lahira... Kuyi Following na Madubin Zamani ko Duniyar-Mata

🌤️ Yau AsabarAllah 🤲 Ka sa mu dace da alkhairin da ke cikin wannan rana mai albarka.Ka buɗe mana ƙofofin rahama, arziki,...
23/05/2026

🌤️ Yau Asabar
Allah 🤲 Ka sa mu dace da alkhairin da ke cikin wannan rana mai albarka.
Ka buɗe mana ƙofofin rahama, arziki, lafiya da kwanciyar hankali. ✨
Ya Allah, albarkacin Annabin Rahama,
Muhammad ﷺ
Ka yafe mana zunubanmu, Ka karɓi addu’o’inmu, Ka tsare mu da iyalanmu daga dukkan sharri. 🤍
Ka sanya wannan rana ta zama cike da nasara, farin ciki da albarka a gare mu baki ɗaya. 🤲
Amin Ya Allah. 🌸

Allah sarki tace ta dora Hoton saukar Alqur'ani amma, ba kowa bane zaiyi Like ballanta ayi comment na Alkhairi ba... All...
22/05/2026

Allah sarki tace ta dora Hoton saukar Alqur'ani amma, ba kowa bane zaiyi Like ballanta ayi comment na Alkhairi ba... Allah sa mu dace. Kuyi Following na Madubin Zamani

Muhawara: wai aganinka Sadakin wannan Tsaleliyar Budurwar zai kai  nawa?     Kuyi Following na Madubin Zamani
22/05/2026

Muhawara: wai aganinka Sadakin wannan Tsaleliyar Budurwar zai kai nawa? Kuyi Following na Madubin Zamani

21/05/2026

Address

Alibhausa
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Duniyar-Mata posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share