Abban nusaiba

Abban nusaiba Ayyukan waya da Kasuwancin wayoyi

19/02/2024

New social network Web3. Just watch the video - get paid for it on Cheelee.

18/02/2024

Track steps with friends & be more active together!

Good night
14/02/2024

Good night

14/02/2024

Shin bukatar da gwamnonin jam’iyyar PDP mai hamayya a Nijeriya s**a bijiro da ita ta samar da ƴan sandan jihohi a ƙasar za ta samu karbuwa a wajen gwamnatin tarayya?
Mustapha Kaita ya yi mana nazari kan wannan batu da ya tayar da ƙura a wannan makon a ƙasar, da kuma jin ra’ayin masu sharhi kan al'amuran tsaro.

14/02/2024

Aslm alaikum barka da dare Abokai arziki wannan shine sabon Whatsapp nomber kayi kokarin wajen shiga Link 👉👉👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

14/02/2024

Ƙawayen Murja Na Tik-Tok Sunyi Kira Ga Gwamna Abba Kabir Yusuf Da Ya Shiga Lamarin Murja Domin A Ƙara Bata Dama A Karo Na Biyu

Shin kuna goyon bayan gwamna Abba Gida-Gida yayi magana a sake ta ?

14/02/2024

Immerse yourself in the simplicity and comprehensiveness of the AZcoiner ecosystem - everything about the world of cryptocurrency, all within a single app.

14/02/2024

YANZU - YANZU: An Fara Samun Saukowar Kayan Abinci A Wasu Jihohin Najeriya

Binciken jin ra'ayin Jama'a da na kasuwanni ya nuna cewa farashin Masara da Dawa da sauran hatsi ya fara sauka a jihar katsina da makwabtanta

Ministan Noma Abubakar Kyari Ya Gana Da Manyan Masu Ruwa Da Tsaki A Fannin Noma Domin Shirye-Shiryen Noman Rani Da Na Damina Mai Zuwa.

Ganawar ta tabo yadda za a yi rabon taki da sauran kayan noma ga manoma don tabbatar da an sami wadataccen abinci a kasa.

An yi Amfani da sanya hannun tsohon Shugaba Buhari na Bogi wajen sace kwatancin Naira Bilyan 80 da shida daga babban bankin kasa.

Tsohon Sakataren Gwamnati Boss Mustapha ne ya bayyana hakan a yayinda yake bayar da shaida kan damfarar Dala Milyan 6.2 da ake zargin Emefele da yi a yayinda yake gwamnan babban bankin

A Wani binciken na daban an gano cewa Dala Bilyan hudu da rabi da doriya sun yi batan dabo daga babban bankin kasa a shekarar 2019 inda aka gano kudin da ke asusun a shekarar 2018 ya ragu daga Dala Bilyan 42.59 zuwa Dala Bilyan 38.09. Kana an rasa gane inda Bankin na CBN ya adana kudaden da aka karbo daga manyan barin kasa na wancan lokacin.

Gwamnatin Tarayya ta Kaddamar da shirin Farfado da wasu jihohin Arewa da rikici ya ďaiďaita karkashin sabon shirinta mai Suna Pulako Initiative.

Shi dai wannan shiri za a gudanar da shi ne a jihohi bakwai da s**a hada da Sokoto, Kebbi, Zamfara, Kaduna Katsina, Neja, da Benue.

Shirin zai kunshi sake samar da yankuna na musamman ga manoma da makiyaya tare da samar musu da ababen more rayuwa da s**a hada da gidaje. Makarantu, lantarki, Asibitoci, Hanya, da tsaro

Ministan Yada Labarai Malam Idris Malagi Ya mayar da martani da kakkausar Murya ga taron Gwamnonin PDP wanda ya gudana a jahar Bauchi. Ministan ya roki gwamnonin da maimakon zargin gwamatin tarayya da janyo tsadar rayuwa gara su mai da hankali wajen yin amfani da karin kudaden da Gwamnatin shugaba Tinubu ta yi musu wajen inganta rayuwar al’ummar jihohinsu da rage musu matsin tattalin ar

Sorry fa
13/02/2024

Sorry fa

Check out uduwa01's video.

12/02/2024

Malam Allah ya saka

Address

Katsinawa
Azare

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abban nusaiba posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category