17/02/2026
SANARWA MAI MUHIMMANCI 🌙
Fadar Mai Alfarma Sarkin Musulmin Najeriya ta sanar da cewa za a fara azumin watan Ramadan a ranar Laraba, 18 ga watan Fabrairu, 2026.
UPDATE🔈UPDATE 🔉UPDATE 🔊Allah Ya sa mu fara lafiya, Ya ba mu ikon kammalawa cikin sauƙi da rahama.
Ya karɓi ibadunmu, Ya gafarta mana kura-kuranmu. 🤲
Ramadan Mubarak ga daukacin al’ummar Musulmi. 🌙✨