22/10/2022
Maimakon Shagali da wasu manyan Yan siyasar Nigeria suke a duk lokacin da Ranar Zagayowar Haihuwarsu tazo shi kuwa Dan takarar shugaban kasa a jam iyyar NNPP sanata rabi'u Musa kwankwaso bayayin Shagali sai dai ya Gina makaranta da masallaci Wanda al'umma zasuyi karatu domin samun ingantaccen ilim.
Sunnar da Kwankwaso ya hassana ranar bikin murnar haifuwar sa, kamar bara bana ma ya danฦara sabon ginin masallacin juma'a zai bude shi gobe ranar murnar haifuwar sa kamar yadda yayi bara.
Daga: NNPP MEDIA TEAM B/GWARI