Mr____mk__so____yelwa

Mr____mk__so____yelwa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mr____mk__so____yelwa, Grocers, Yelwa Yauri, Birnin-Kebbi.

Seventeen-year-old Nafisa Abdullahi Aminu, 15-year-old Rukayya Muhammad Fema, and Hadiza Kashim Kalli have been crowned ...
08/08/2025

Seventeen-year-old Nafisa Abdullahi Aminu, 15-year-old Rukayya Muhammad Fema, and Hadiza Kashim Kalli have been crowned World Champions in English language communication skills and debate at the 2025 TeenEagle Global finals competition in London, United Kingdom.

Nafisa was named the Overall Best in English language skills, while Rukayya emerged as the Overall Best in debate. Hadiza was honoured with the Outstanding Talent Award (Gold Medal).

The three girls are indigenes of Yobe State and attend the Nigerian Tulip International College (NTIC), a Turkish school located in Mamudo, Potiskum LGA of Yobe State.

Muna Kira Ga Hukumar Yan Sanda Ta jihar kano Da Dauki matakin gaggawa Akan wannan lamari da yake faruwa a unguwar sheka ...
02/02/2025

Muna Kira Ga Hukumar Yan Sanda Ta jihar kano
Da Dauki matakin gaggawa Akan wannan lamari da yake faruwa a unguwar sheka Akwai Wani Matashi Daya addabi unguwar y Hana unguwar zaman lfy Sunansa Muazu(BarGa)
A Safiyar Yau shida yaransa sunfarwa Cp Ontop Sun Sassara suntafi da Wayarsa da kudaden jikinsa a lokacin da abun ya Faru Karkashin jagorancin Wannan nan Yaro mai Suna BARGA Munyi Allah wadai da Yan Sandan unguwar sheka da S**a ce ba ruwansu da Wannan case na unguwar sheka kuma munyi allah wadai da dagacin Sheka da masu ruwa da tsaki na Wannan unguwa
Zuwa Anjima zan kawo muku Hoto na Wannan dan daba wato Barga Abba Hikima Datti Assalafiy Abdullahi Haruna Kiyawa Hamza Nuhu Dantani
Abdullahi Haruna KiyawaHamza Nuhu Dantani

26/01/2025
INNALILLAHI WAINNA ILAIHIR RAJI’UN😭Allah Yayi Wa Uwa Kuma Jaruma A Masana’artar Shirya Fina-Finai Ta Kannywood Rasuwa Ya...
09/04/2024

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIR RAJI’UN😭

Allah Yayi Wa Uwa Kuma Jaruma A Masana’artar Shirya Fina-Finai Ta Kannywood Rasuwa Yau Bayan Kwanciya Barci Da Tayi Bayan Gama Sahoor.

Muna Addu’ar Allah Ya Jikanta Ya Gafarta Mata Kurakuranta Yasa Aljanna Ce Makomarta. Idan Tamu Tazo Kuma Allah yasa Mu çıka Da Kyau Da İmanı.

R.I.J.F 😭😭😭

✍️





Iyayenmu 2024 coming soon repost🙏🏻🙏🏻🙏🏻
31/03/2024

Iyayenmu 2024 coming soon repost🙏🏻🙏🏻🙏🏻

Yelwa sallah festival 2024 Mr young k yashirya tsaf domin nishadantardaku karku Bari Abaku labari Repost please🙏🏻🙏🏻🙏🏻
25/03/2024

Yelwa sallah festival 2024 Mr young k yashirya tsaf domin nishadantardaku karku Bari Abaku labari Repost please🙏🏻🙏🏻🙏🏻

TURKASHI: Za A Nuna Shirin 'Labarina' A Gidan Kallon Kwallo
05/01/2024

TURKASHI: Za A Nuna Shirin 'Labarina' A Gidan Kallon Kwallo

Posted  •  Bismillahir-rahmanir-rahim JAGABA webseries -----Teaser  tana kan YouTube dinmu Mai suna UT AHMAD TVThe New B...
05/01/2024

Posted • Bismillahir-rahmanir-rahim
JAGABA webseries -----Teaser tana kan YouTube dinmu Mai suna UT AHMAD TV
The New BluckBuster traditional Hausa Series will come to your screen Soon. AHMAD TV
.

STORY
Abba Dan ujile 'UMAR TIJJANI MUHAMMAD '

Screen play
Al'amin Abu Muhammad
Hussain Ali Muhammad

Director by
Hussain Ali Muhammad

Ass-Director by
Yasa'a Chancy_2

D.o.P


Light
NANU Bala light

Sounds
Sanin inna maskwani

Photographer's
Kibbadash photographer
Farinwata photographer

Design concepts and Create


Sound Track
Nura Fasaha

Editor
Mallam Alhaji

Cast
Daddy Hikima
Sultan Abdurrazaq
Ahmad JSD
Kamal Dan BASAJA
Baba Karami
Mallam Nata'ala
Isyaku Jalingo
Mallam Ali
Aisha
Khadija Shale
Sameenat Abubakar
Hajiya Aisha
Hajiya Maryam
Alh Ali










kannywoodcelebrities.ng






Congratulations Mr abbale
08/12/2023

Congratulations Mr abbale

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJU'UNyanzu nake samu labarin  Rasuwan Baba Hamidu Bega yabo  Muna Addu'a Allah subhanallah ...
30/11/2023

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJU'UN

yanzu nake samu labarin Rasuwan Baba Hamidu Bega yabo

Muna Addu'a Allah subhanallah wata ala ya jikanshi da Rahama Allah ya karbi bakoncin shi Allah yasa Aljannah fiddausi ce makomansa Amin ya hayyu ya qayyum

Address

Yelwa Yauri
Birnin-Kebbi

Telephone

+2348030570589

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mr____mk__so____yelwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category