Aminu Bako2

Aminu Bako2 Act comments

20/11/2023

Check out Aminu Bako1's post.

06/11/2023
06/11/2023

Legends

06/11/2023

Jason Statham With Ronaldo

06/11/2023

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN
Allah yayiwa Sheikh Dr. Yusuf Āli Rasuwa a daren Jiya wanda za ayi Jana'izar sa A yau 1:30 na rana a masallacin Murtala Dake Hausawan zoo road Kano
Muna Fatan Allah yaji kansa da Rahma yasa ya Huta

05/11/2023

LABARI DA DUMI DOMINSA!!!

{KHALIFATUL AM SHEIKH MUHAMMADU MAHI NIYASS YABADA KYAUTAR $1M GA AL'UMMAR ƘASAR PAL*STIN*}

Da Yammachin Jiya Asabar Ne Babban Khalifan Maulanmu Shehu Ibrahim Inyass R.T.A. Na Duniya Baki Ɗaya Wato Sheikh Muhammadul Mahy Inyass Ya Bayar Da Gudummawar Dala Miliyan Ɗari $1million Wato Kimamin Naira Miliyan Zuwa A Kudin Nigeria Domin Tallafawa Al'ummar Ƙasar Pal*sɗin*.

Grand Khalifah (Khadimul Umma) Ya Bayyana Hakan Ne A Yayin Saduwar Sa Da Dubban Ya'n Uwa Musulmai Tijjanawa Da S**a Fito Domin Nuna Goyon Bayan Su Ga Pal*stin*.

Allah Ya Sakawa Khalifah Da Alkhairi. 🤲
Allah Ya Taimaki Ƙasar Pal*stin*. ❣️🤲

👉{Muyi Sharing Zuwa Ga Sauran Tijjanawan Duniya Ko Kuma Repost Domin Mu Taru A Chikin Ladan Baki Ɗayan Mu. Allah Yasa Hidimar Mu Ta Zarche Media.}👈

Allah☝️ya daukaka Dukkan masu binku cikin Dukkan muhalli yan faira suyitabin Shiriya! 🤲🏻

30/10/2023

Check out Aminu Bako1's video.

30/10/2023

Address

Aminubako3845zuru@gmail. Com
Birnin-Kebbi
1722

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aminu Bako2 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Aminu Bako2:

Share

Category