02/10/2023
HISABI WA KAFAR YADA LABARAI NA BBC HAUSA
Tun jiya 'Yan Arewa da suke kafofin sada zumunta s**a fara yiwa kafar yada labarai na BBC Hausa hisabi, wasu suna zagin BBC, wasu suna kalubalantar BBC akan cewa BBC basu damu da matsalar tsaron Arewa ba, wai BBC basu damu da kawo labarai da s**a shafi abinda yake cutar da Arewa da 'yan Arewa ba
To ni kuma Datti Assalafiy ga nawa hisabin da zan yiwa BBC:👇
Ya kai dan Arewa ka sani cewa kafar yada labarun BBC Hausa ba na 'yan Arewa bane, ba na 'yan Nigeria bane, ba na 'yan Afirka bane, BBC Hausa na Turawa da Yahudawan Kasar Burtaniya ne
Harafin BBC na nufin: British Broadcasting Cooperation, ma'ana cibiyar yada labarai na Kasar Burtaniya, to a wannan cibiya suna da yaren harsuna masu yawa a duniya da suke yada labarai dashi, ciki kuwa har da harcen Hausa, shiyasa kuka ganshi a BBC Hausa
Ya kai dan Arewa ka sani cewa kafar yada labarun BBC ba na 'yan uwanka bane, mallakin Gwamnatin Kasar Burtaniya ne wadanda s**a mana mulkîn malláka, s**a azábtar s**a bâutar da kakannin mu, s**a zacé mana dukiyar Kasarmu, s**a laläta mana tasirin Masarautun mu na gargajiya da suke da alaka da addini bisa tsarin shari'ah
Ka sani cewa ba sun kafa BBC bane don su kare manufar dan Arewa Musulmi, asalima yana daga cikin manufar kafa BBC Hausa shine domin su yäki kwakwalwar Musulmai, su hada Musulmai f@da a wani lokaci, su yada farfaganda da kârya da shãrrî, sannan su yada manufofin yahudu da nasara
Duk wanda ya fahimci wanna takaitaccen bayanin da nayi to ba zai wahalar da kansa ba ko yaji haushi ko damuwa idan BBC basu yada matsalar tsaron Arewa ba, baya daga cikin manufar kafa tashar
Ina yawan kawo wannan tarihin, shekaru dari da wani abu da s**a wuce, Shugabannin kungiyar tsatson Yahudawan duniya (Elders of Zion) sun yi zama a Kasar Switzerland karkashin jagorancin wani Malamin addinin Yahudu kuma kwararen dan jarida (na manta sunansa), s**ayi tsari akan yadda zasu kafa Kasarsu ta Yahudawa, da yadda zasu mallaki ikon kafofin watsa labar