Tarihin rayuwar shehu Ibrahim inyass

Tarihin rayuwar shehu Ibrahim inyass Ina son maulana shehu Ibrahim inyass
(5)

09/02/2026

Fadimatu Bint Ma'e: Makauniya Ce Yar ƙasar Sudan, Bayan Taje Ziyarar SHUGABA S.a.w Ta Fuskanci Raudha Tace "ALLAH Dan Mutuncin Wanda Ke Kwance a Wannan Matsarkakin Wurin Ka Bude Min Idanuwana"😭

Nan Take Shafi'ul Ummah S.a.w Ya Karbi Roqonta Sai ga Idanuwanta Sun Bude Tarwai, Daga Nan Aka Dauketa Zuwa Asibiti Sai Likitoci S**a Auna Idanuwan S**a Ce "Ko Jijiya Ɗaya Mai Kawo Gani Babu acikin Idon duk Sun Mutu, Amma Allah Ya Bude Mata Su Saboda Alfarmar Masoyi S.a.w.

Wanda Yaji Dadin Haka Yayiwa SHUGABA S.a.w Salati.

Jumma'at Mubarak ahlullahi

Lokaci yayi da mawadata zasu taimakawa masu karamin karfi Daga cikinsu yanzu azimi yazu Bai wuce saura Kwana goma ba yak...
08/02/2026

Lokaci yayi da mawadata zasu taimakawa masu karamin karfi Daga cikinsu yanzu azimi yazu Bai wuce saura Kwana goma ba yak**ata kutaimaki mabukata kutaimaki marasa karfi kutaimaki talakawa da kudi ko abinci Allah ya Tai makemu ameen
Daga aliyu isah gsh
Barhama fardunnee

Mu hada kanmu mutanadi Katin zabenmu domin kare mutumcin Shehu nanmu da malamanmu kuma matasanmu mufitu neman takara Dag...
08/02/2026

Mu hada kanmu mutanadi Katin zabenmu domin kare mutumcin Shehu nanmu da malamanmu kuma matasanmu mufitu neman takara Daga kamsila zuwa chiyaman zuwa Dan majalisa da gwamna wallahi mungaji da mulkin Yan k**a karya karnukan yahudawa almajirai da Shehu nai da malamai yak**ata kushiga harkar siyasa domin magance wannan matsalar Allah yasa mu dace ameen

Daga aliyu isah gsh
Barhama fardunnee

BATUN KHALIPHA SANI (R.T.A)~Alƙalamin Sidi Saudauki ✍️ Alhamdulillah Tun Bayan Faruwar Wannan Lamarin, Manyan Mu Basu Yi...
08/02/2026

BATUN KHALIPHA SANI (R.T.A)

~Alƙalamin Sidi Saudauki ✍️

Alhamdulillah Tun Bayan Faruwar Wannan Lamarin, Manyan Mu Basu Yi Ƙasa A Gwiwa Ba Wurin Taimakawa Ɗan'uwan Su Wato Maulana Khalifa Sani, Mu Kuma Ƙorafin Da Muke Yi Shine A Zahiri Bamu San Irin Ƙoƙarin Da Suke Yi Ba B***e Hankalin Mu Ya Kwanta, Tun Daga Nan Ne Suke Sanar Damu Duk Wani Shiri Nasu Mai Muhimmanci, Ga Yadda Abubuwan Suke:

1» Bayan Faruwar Lamarin, Sun Yi Ƙoƙarin Shige Da Fice A Duk Inda S**a San Suna Da Alfarma Don Ganin An Bar Khalifa Ya Shaƙi Iskar Yanci, Amma Sashin Manya A Hukuma Da Gwamnati, Sai S**a Nemi Ayi Haƙuri A Bari A Gama Bincike, Da Yake Manyan Mu Masu Biyayya Ne Kafin A Tunzura Su, Sai S**a Bi A Haka, Suna Cigaba Da Bibiya Don Kar A Juya Gaskiyar Mai Gaskiya.

2» Bayan Sojoji Sun Fitar Da Sunayen Mutane 40 Wayanda Suke Da Hannu A Sha'anin Yunƙurin Juyin Mulkin, Sai Manyan Mu S**a Ga To Ai Rainin Wayau Ne Tunda Sun Tabbatar Ba Ya Ciki, Meye Na Zaluntar Sa Haka Ta Hanyar Ɓata Masa Lokaci Da Sunan Sa?

3» Nan Take Masu Ruwa Da Tsaki Musamman Shi Sayyadi Ibrahim Ɗan Khalifa Wanda Aka K**a Su Tare A Farko, S**a Shigar Da Ƙara Kotu.

A Jiya Juma’a 6 Ga Fabrairu, 2026, Aka Shigar Da Ƙara A Babbar Kotun Tarayya (Federal High Court), Abuja, Ƙarƙashin Jagorancin Alƙali P. O. Lifu (Jp), Bisa Tauye Haƙƙin Maulana Khalifa Na:
Mutunci (Dignity Of Human Person)
Yancin Walwala (Personal Liberty)
Adalcin Shari’a (Fair Hearing)
Yancin Motsi (Freedom Of Movement)

Kotun Ta Umarci Wayanda Ake Ƙara (Respondents) Su Bayyana Dalilin Tauye Masa Wannan Haƙƙi Da Kuma Abinda Zai Hana Sakin Sa, Cikin 72 Hours Za Suyi Haka.

Kotun Ta Ayyana Ranar 12 Ga Fabrairu, 2026 Ranar Dawowa (Return Date), Kotun Ta Kuma Bayyana Cewa Idan S**a Gaza Nuna Hujja Mai Gamsarwa, Akwai Yiwuwar Kotu Zata Saki Maulana Khalifa Nan Take Ko Ta Bada Belin Sa.

4» Ina Da Dukkan Takardun Da Kotu Da Bayar, Don Haka Muna Da Tabbacin Insha Allah Khalifa A Gida Zai Yi Azumi Albarkar Annabi ﷺ.

Wayanda Suke Addu'a, Da Wa'yanda Suke Ɗaga Muryar Su, Da Wayanda Suke Bibiyar Lamarin, Da Wayanda Suke Kashe Dukiyar Su Don Ganin Ya Samu Yanci, Allah Ya Saka Muku Da Alheri, Allah Ya Cigaba Da Haɗa Kan Almajiran Shehu Tijjani A Duk Inda Suke, Albarkar Sahibul Faidha R.T.A.

Ameen Ya Rabbal Ãlamīna 🤲💞
Daga aliyu isah gsh
Barhama fardunnee

08/02/2026
Malamai ulama.u yak**ata kushiga harkar siyasa k**ar yanda Wasu masu wayewa Daga cikin ku s**a HigaDaga aliyu isah gshBa...
08/02/2026

Malamai ulama.u yak**ata kushiga harkar siyasa k**ar yanda Wasu masu wayewa Daga cikin ku s**a Higa
Daga aliyu isah gsh
Barhama fardunnee

Yak**ata Yan uwana almajirai mu shiga harkar siyasa dumin kawo karsheh masu Barna a NigeriaDaga aliyu isah gshBarhama fa...
08/02/2026

Yak**ata Yan uwana almajirai mu shiga harkar siyasa dumin kawo karsheh masu Barna a Nigeria
Daga aliyu isah gsh
Barhama fardunnee

Kuma haka maganar Mai Martaba Sarki take mu Yan dariqar tijjaniyya yawanmu ya kai a Nigeria sai wanda muke so zai zama s...
08/02/2026

Kuma haka maganar Mai Martaba Sarki take mu Yan dariqar tijjaniyya yawanmu ya kai a Nigeria sai wanda muke so zai zama shugaban kasa
Daga aliyu isah gsh
Barhama fardunnee

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! 🎉 Hassan Rukkybaby, Adamu Uamr, Muhammad B...
06/02/2026

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! 🎉 Hassan Rukkybaby, Adamu Uamr, Muhammad Bukar, Mohammed Ibrahim, Aisha Muhammd Aisha, Sadik Sileman, Muktari Adamu, Taiwo Eleshinmeta, Suleiman Ibrahim, Yasir Salisu, Moh'd Adamu Baba, Muhammed IB, Abdul Hamid Yahaya, Kameel Muhammad Hassan, DATTIIO ALI , Yakubu Tukur, Mohammed Abubakar Bappa, Ayuba Iliyasu Usman, Mallam Hassan, Aliyu Ussman, Sufee Muhammad, Yahuza Muhammad, Basiru Abdullahi, Salisu Hussaini, Tabawa Talla, Anas Aliyu, Radiu Midawa

Mun Bude sabon group Mai suna tarihin rayuwar Shehu Ibrahim Inyass RTA a whatsap ga link kuduba comment
06/02/2026

Mun Bude sabon group Mai suna tarihin rayuwar Shehu Ibrahim Inyass RTA a whatsap ga link kuduba comment

Address

Sabon Gari
Damaturu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tarihin rayuwar shehu Ibrahim inyass posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category