Labari Daga Darazo

Labari Daga Darazo Labari Daga Darazo Jarida ce ta Online da za ta kawo muku ingantattun labarai daga Darazo dama cikin gida Najeriya, da kuma kasashen ketare.

(📽️ Darazo Online News)

07/09/2026

Mun cimma nasarori, tun daga tura yara zuwa makarantu daban-daban har ma da makarantun gaba da sakandare, cewar Sagir Garba Darazo, ɗaya daga cikin mambobin ƙungiyar DYWIF.

LABARI DAGA DARAZO NA TAYA HARUNA AMBO MEDIA DARAZO MURNAR SAMUN ƊAMuna taya ɗaya daga cikin jajirtattun ‘yan midiya na ...
07/09/2026

LABARI DAGA DARAZO NA TAYA HARUNA AMBO MEDIA DARAZO MURNAR SAMUN ÊA

Muna taya ɗaya daga cikin jajirtattun ‘yan midiya na Darazo, musamman a fannin ƙwallon ƙafa, Haruna Ambo MediaTv Darazo, murnar samun ƙaruwa da ɗa namiji.

A madadin masu gudanar da Labari Daga Darazo, muna taya shi murna tare da addu’ar Allah Ya raya jaririn cikin koshin lafiya, imani da albarka.

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN: Allah Ya yi wa fitacciyar jarumar masana’antar Kannywood, Zainab Zee Diamond, rasuwa...
07/09/2026

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN:

Allah Ya yi wa fitacciyar jarumar masana’antar Kannywood, Zainab Zee Diamond, rasuwa.

Jarumar, wadda ta yi fice a cikin dogon shirin Labarina, ta rasu a safiyar yau bayan fama da doguwar

Wani dattijo ɗan shekaru 120 kenan tare da matansa suke murnar cika shekaru 92 da yin aure
07/09/2026

Wani dattijo ɗan shekaru 120 kenan tare da matansa suke murnar cika shekaru 92 da yin aure

07/09/2026

BARKA DA ZUWA KASUWAR DARAZO

HOTUNAN: Shahararren attajirin Najeriya, Abdul Samad BUA, a filin wasa na Emirates yayin fafatawar da ƙungiyar Arsenal t...
06/09/2026

HOTUNAN: Shahararren attajirin Najeriya, Abdul Samad BUA, a filin wasa na Emirates yayin fafatawar da ƙungiyar Arsenal ta yi da Chelsea.

Me za ku ce?

ƊAN TAKARAR KUJERAR GWAMNAN BAUCHI, DR. YAKUBU ADAMU, YA BA BABA SHEHU DARAZO SABUWAR MOTAKamar yadda ɗan takarar ya yi ...
06/09/2026

ÊAN TAKARAR KUJERAR GWAMNAN BAUCHI, DR. YAKUBU ADAMU, YA BA BABA SHEHU DARAZO SABUWAR MOTA

Kamar yadda ɗan takarar ya yi alkawari jiya, yayin da yake kan hanyarsa ta zuwa mahaifarsa, ya tarar da motar Baba Shehu Darazo ta k**a da wuta, inda ya cika alkawarinsa na tallafa masa da sabuwar mota.

Me za ku ce?

Hotuna: KIMA TV

ØUNGIYAR MATASA DA MATA TA DARAZO (DYWIF) TA GUDANAR DA BIKIN BAYAR DA LAMBAR YABO GA ÊALIBAIØungiyar Matasa da Mata ta ...
06/09/2026

ØUNGIYAR MATASA DA MATA TA DARAZO (DYWIF) TA GUDANAR DA BIKIN BAYAR DA LAMBAR YABO GA ÊALIBAI

Ƙungiyar Matasa da Mata ta Darazo (DYWIF) ta gudanar da bikin bayar da lambobin yabo ga ɗalibai a Karamar Hukumar Darazo, wanda ya kasance karo na 5.

A yayin bikin, wasu masana daga Karamar Hukumar Darazo sun gabatar da laccoci, ciki har da Dr. Isah Abdullahi, Ph.D., Dr. Muhammad Lamir Isah, Ph.D., da Malama Maryam Muhammad Tukur.

Dr. Yusuf Abdu Yusuf ne ya jagoranci zaman tattaunawa, inda aka mayar da hankali kan rawar da matasa za su taka wajen inganta rayuwar al’umma da ci gaban yankin.

Ɗalibai, iyaye, malamai, shugabannin al’umma, baƙi da sauran jama’a ne s**a halarci taron, wanda aka gudanar da shi da nufin tallafa wa ilimi da inganta makomar matasa a Karamar Hukumar Darazo.

Masanan da s**a halarci taron sun ja hankalin ƙungiyar da ta ci gaba da tallafa wa ɗalibai wajen inganta karatunsu, tare da ƙarfafa gwiwar matasa wajen neman ilimi.

Ƙungiyar Darazo Youth and Women Initiative Forum (DYWIF) ta shahara wajen shirya gasa da muhawara ta ilimi ga ɗalibai, da nufin inganta karatunsu da samar da nagartattun ɗalibai a Karamar Hukumar Darazo.

Haka kuma, ƙungiyar ta ƙaddamar da shirin dasa bishiyoyi a wasu sassa na Karamar Hukumar Darazo domin tunawa da marigayi Chiroman Darazo, tare da girmama shi da kuma samar masa da sadakatul jariya.

Kuci gaba da bibiyar Labari Daga Darazo

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UNAllah Ya yi wa Limamin Masallacin Sarkin Dukku, Marigayi Malam Haruna, rasuwa.
06/09/2026

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN

Allah Ya yi wa Limamin Masallacin Sarkin Dukku, Marigayi Malam Haruna, rasuwa.

06/09/2026

TATTAUNAWA: Da Mahalarta Taron DYWIF Karo Na 5 A Karamar Hukumar Darazo, Tare Da Dr. Yusuf Abdu Yusuf.

Address

Darazo
Darazo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Labari Daga Darazo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share