Alh Abdussamad Bua 2

Alh Abdussamad Bua 2 My mentor is prophet Muhammad (s. a. w)

Idan mun fahimci bayanan da s**a fito daga Supreme Court shine za'a cigaba da amfani da tsaffin Kudi, ba laifi bane kuma...
15/02/2023

Idan mun fahimci bayanan da s**a fito daga Supreme Court shine za'a cigaba da amfani da tsaffin Kudi, ba laifi bane kuma suna aiki har yanzu, tsaffin Kudi basu tashi a aiki ba, toh amma inda matsalar take shine CBN taki tayi biyayya wa Umarnin Kotun, idan tayi biyayya zata umarci Bankuna cewa su cigaba da karban tsaffin Kudin.
~ Idan mutane sun Kai tsofi Kuɗi Banki ba'a karba, itace matsalar, domin CBN tace musu idan s**a karbi tsohon Kuɗi toh su ta shafa, ba zasu saurare su idan sun Kai tsofin Kudade CBN.

~ Da ace CBN ta sanar da Bankuna cewa ba za'a daina karban tsohon Kuɗi ba sai Kotu tayi hukunci toh da mutane sun huta, domin sun San idan sun Kai Banki za'a karba.
~ Amma in sha Allah sati me zuwa Kotun zata yi hukuncin karshe wanda dole ne CBN ta karba ko bai musu dadi ba.
CBN da gwamnatin Nigeria ba zasu yi nasara a Kotu akan wannan tsarin sauyin kuɗin ba in sha Allah.

Daga cikin dalilan da s**a sa Supreme Court bata yanke hukunci ba har ta 'dage sauraren 'karan da gwamnoni s**a kai suna...
15/02/2023

Daga cikin dalilan da s**a sa Supreme Court bata yanke hukunci ba har ta 'dage sauraren 'karan da gwamnoni s**a kai suna kalubalantar CBN da FG, shine (Interested Joinder Party) da aka samu a yau, wato an samu 'kari akan Initial Parties into the case in question, wato wasu jihohi sun shigo cikin case din, suna so ayi dasu, sune jihar Katsina da Ondo da wasu jihohin, sunyi establishing grounds dinsu Kuma was approved.

~ Dole sai an samu karin kwanaki kafin final Judgment, don duba facts din da sabbbin Parties din s**a zo dasu, domin jihohin da s**a shigo cikin case 'din sun zo da wasu facts din da previously ba'a bayyana su a gaban Kotun ba, sai yau Kotun ta karbe su, dan haka ba zai yiwu a karbe su yau Kuma ayi hukunci akan haka a yau ba.

"Matsayar da babban Kotun Nigeria take akan sa shine da tsohon Kuɗi da sabon dukkan su kudade ne duba da CBN Act, duk wa...
15/02/2023

"Matsayar da babban Kotun Nigeria take akan sa shine da tsohon Kuɗi da sabon dukkan su kudade ne duba da CBN Act, duk wata magana data fito daga ko wanene cewa an daina amfani da tsohon Kuɗi bata bisa ka'ida, ba magana ce data dace da doka ba, dole sai anjira Babbar Kotun 'kasa ta bayyana abinda yake dai dai ranar Laraba me zuwa".
🎤:
Abdul-Hakeem Mustapha, SAN.
Babban Lauyan masu shigar da 'kara (Gwamnoni).

25/09/2022

Address

Kano
Dawanau
123

Telephone

+2348088505065

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alh Abdussamad Bua 2 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Alh Abdussamad Bua 2:

Share

Category