HON Rilwanu shehu

HON Rilwanu shehu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from HON Rilwanu shehu, Grocers, Dukku.

02/11/2024

Innalillahi wa Inna ilaihirrajiun

Hakika nayi Matukar Kaduwa A yayinda Naji Rasuwar Wannar Baiwar Allah Hajiya Jummai Maman Al'amin.

Mata Mai kirki Da ta kasance Kullum tana Cikin taimakon bayin Allah Musamman Cikin Azumi .

Ya Allah Ka gafarta Mata zunubbanta Sannan Ka baiwa Yayanta Da Sauran Yan uwa Hakurin Rashinta Amin.

24/04/2024

INNALILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJIUN

Cikin jimami nake mika taazaiyyata ga Iyalan Alhaji Dan lami Yakubu wanda Allah yayiwa Rasuwa cikin daren Jiya.

Shidin uba a garemu kuma dattijo Tabbas Rasuwar wannan Bawan Allah yayi matukar Jijjigani matuka Ina rokon Allah ya jikanshi ya gafartamasa yasa Aljannace makomarsa Amin ya hayyu ya qayyum

INNALILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJIUN A bisa Yadda muka Saba Da jimawa Dukkan Ranar Jummaa to Da zarar Munji Baba mas'ud ya ...
22/12/2023

INNALILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJIUN

A bisa Yadda muka Saba Da jimawa Dukkan Ranar Jummaa to Da zarar Munji Baba mas'ud ya kira sallah to shine lokacin da Zamuyi Maza mu tafi muje muyi wanka Domin fara shirye shiryen Tafiya sallar Jummaa.

Hakanan mataye da suke cikin gidaje baba mas'ud shine yazamo Tamkar Agogon su Musamman A Ranar Jummaa Wanda da sunji Kiran sallah Nasa ke nuna musu karfe Daya yayi.

Cikin azumi kuwa sahur A dalilin Farkar da mutane da yakeyi yasa dayawa Basa makara a daukan azumi .

Majority mutane basa shan ruwa Ma'ana Buda Baki har sai sunji baba mas'ud ya kira sallah.

Yau gashi mun wayi gari Babu shi innalillahi wa inna ilaihirrajiun Hakika Munyi Rashi.

Da wannan nake Mika sakon taaziyya ta Ga Iyalai Da Yan uwa da ma dukkan Jama'ar Gari gabadaya .

Muyi amfani da wannan Rana Mu rokawa Baba mas'ud Gafara ALLAH YA jikanshi da Rahama Amin Amin.

15/12/2023

Inna lillahi wa inna ilaihirrajiun

Ina Mika sakon taaziyya ta Ga Iyalai da Yan uwan Alhaji zubairu Mai taki Na Rashin Alhaji da akayi a jiya .

Hakika wannan Babban Rashi akayi ba wai kurum ga Iyalai Da Yan uwa ba a'a ga gari gabadaya akaiwa Wannan Rashi din ,Domin Alhaji zubairu Dattijo ne na kowa Kuma Abisa abinda ni nasani ya zauna da kowa Lafiya.

Ina Addua Ubangiji Allah ya jikanshi ya gafartamasa Yakai haske Kabarinsa Yasa mutuwar Ta zamo Hutu A gareshi. Sannan Iyalai Da Yan uwa Ubangiji Allah ya Kara Baku hakurin Rashinsa aminn Amin.

Innalillahi wa Inna ilihirrajiun Cikin Alhini da jimami nake Mika sakon jaje na ga iyalai da Yan uwan Wadan aka sacewa Y...
08/10/2023

Innalillahi wa Inna ilihirrajiun

Cikin Alhini da jimami nake Mika sakon jaje na ga iyalai da Yan uwan Wadan aka sacewa Yan uwansu Cikin daren jiya a Shabewa, Hakika wannan babban abun tashin Hankali ne Wanda ba iya kan yan uwan su ko mutanen Shabewa kadai ya shafa ba A a ya shafi dukkan karamar hukumar mu ta dukku.

Ina kira ga Dukkan Alumma da mudage da Addua sosai akan wannan lamari muyi adduar Ubangiji Allah Mai kowa Mai komai da ya bayyana Wadanda Aka sace din cikin koshin lafiya Sannan Ya tona asirin azzaluman da S**a aikata wannan aika aikar Amin.

Ya hayyu ya qayyum Ka tsare kasarnan

Inna lillahi wa Inna ilaihrrajiun  Cikin jimami nake Mika Taaziyayyar Rashin ciroman Dukku Ga iyalai da Yan uwan SA da m...
16/09/2023

Inna lillahi wa Inna ilaihrrajiun

Cikin jimami nake Mika Taaziyayyar Rashin ciroman Dukku Ga iyalai da Yan uwan SA da ma dukkan Alummar Musulmi gabadaya.

Hakika munyi babban Rashi Sosai Mun rasa mutum Mai kirki Mai Saukin Kai .

Allah ubangiji Yasa Mutuwa tazamo Hutu a gareshi Allah yakai haske kabarinsa Amin ya hayyu ya qayyum.

Ina mika sakon ta'aziyyata ga Alh. Hasan (Hakimin Zange)Da  'yan majalisar masarautar Zange, da iyalan marigayi Alh. Sa'...
14/09/2023

Ina mika sakon ta'aziyyata ga Alh. Hasan (Hakimin Zange)Da 'yan majalisar masarautar Zange, da iyalan marigayi Alh. Sa'idu Zange (Sarkin Fadan Zange) bisa rasuwar Sarkin Fadan Zange.

Hakika wannan babban rashi ne Wanda ya shafi kowa musamman mutanen Zange ward , domin shi dattijo NE da yakeda matukar dattaku.

Allah ya jikansa yakuma gafartamasa Amin.

Allah cikin ikonsa na samu damar halartar Filin wasa Na Dukku township stadium don shaida Kallon wasan karshe Na gasar k...
14/08/2023

Allah cikin ikonsa na samu damar halartar Filin wasa Na Dukku township stadium don shaida Kallon wasan karshe Na gasar kwallon kafa da akayi wa lakabi da (ko gezau) bayan nasamu takardar gayyata daga Komitin da S**a gudanar da gasar.

Tabbas zuwa na naji Dadi sosai da yadda naga matasa Masu dumbin yawa Kuma Kansu a hade yake ba fada sai zumunci, Dama Ita harkar ball Haka take Akan samu hadin Kai sosai a cikinta.

Hakika na yabawa Wadanda S**a shirya wannan gasa ta kwallon kafa Kuma Ina Mai Kara musu karfin guiwar shirya ire iren wannan gasa domin Samun hadin kan matasa.

Allah ya taimakemu ya hayyu ya qayyum

Ina Taya murna ga Malam Muhammad Haruna Bisa Hakimcin Kasar Lafiya Da ya samu . Shidin mutumne Mai kwazo sosai Kuma ya c...
14/08/2023

Ina Taya murna ga Malam Muhammad Haruna Bisa Hakimcin Kasar Lafiya Da ya samu .

Shidin mutumne Mai kwazo sosai Kuma ya cancanci hakan , Ina addu'a ubangiji Allah ya taimakeshi akan wannan kujera Amin.

Address

Dukku

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HON Rilwanu shehu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category