Sadauki Solidarity Movements

Sadauki Solidarity Movements SADAUKI SOLIDARITY MOVEMENT

Assalamu Alaikum.Ga wanda Allah ya ba ikon zuwa akwai walimar da Hon. Jamil Sadauki  zai gudanar a gidan sa gobe Sallah ...
26/05/2026

Assalamu Alaikum.

Ga wanda Allah ya ba ikon zuwa akwai walimar da Hon. Jamil Sadauki zai gudanar a gidan sa gobe Sallah In Shaa Allah.

Allah ya sa ayi lafiya agama lafiya.

06/05/2026
Today in Abuja, Hon. Jamil Sadauki hosted Hon. Bishir Jalli for dinner, where they had a thoughtful discussion on the fu...
06/05/2026

Today in Abuja, Hon. Jamil Sadauki hosted Hon. Bishir Jalli for dinner, where they had a thoughtful discussion on the future of their politics and the development of our communities.

A jiya da daddare ne Dan takarar Kujerar Sanatan Katsina Central Sen. Abdul'aziz Musa Yar'adua da Dan takarar Kujerar Re...
01/05/2026

A jiya da daddare ne Dan takarar Kujerar Sanatan Katsina Central Sen. Abdul'aziz Musa Yar'adua da Dan takarar Kujerar Reps Dtm/Kuf Hon. Aminu Balele DAN-AREWA s**a kai wa Maigidanmu Hon. Jamil Sadauki ziyara a hotel din yake zaune a Katsina domin neman Alfarmar goyon bayan shi data mutanen sa a kakar zaben shekarar 2027 mai zowa.

Hon. Sadauki ya fadi musu cewa su saurare shi sai yayi shawara da jama'arsa da sauran Magoya bayan sa duba da yadda bazai iya yanke musu hukuncin kai tsaye ba.

Yadda kace ayi haka zamui Jagoran mu Hon. Sadauki.

 , ...Bari in qara jaddada wa kowa cewar "Ni MTmakera Jagoran Smmt ba Dan APC ba ne a Jam'iyyance..."Jamilu Sadauki ya c...
30/04/2026

,
...

Bari in qara jaddada wa kowa cewar "Ni MTmakera Jagoran Smmt ba Dan APC ba ne a Jam'iyyance..."

Jamilu Sadauki ya cancanci a yi ma shi Adalci a cikin jam'iyyar Talakawa Ta sakamakon biyayya, jajircewa da kuma sadaukarwarsa domin samun nasarorin jam'iyyar tun daga 2019 har zuwa 2026 da muke ciki...

Sadauki Ya bada gudunmuwa sosai a Shekarar 2019 lokacin da ya fara fitowa takarar Majalisar Tarayya Abuja. A wancan lokacin ya taimaki Al'ummah musamman matasa, Yaranshi da kuma Shuwagabannin jam'iyyar ...

Haka kuma, ya bada gudunmuwa sosai Wajen ganin Malam Bashir Tanimu ya samu nasarar zama Chairman a Shekarar 2022, lokacin ya dawo jam'iyyar ...

Haka kuma, ya bada gudunmuwa sosai a zaben 2023 domin ganin ta samu nasara ta kowane Hali, musamman a kujerar ...

Sadauki Yaron Shema ne Mai cikakkiyar biyayya tare da hidimtawa ta hanyoyi da dama, Wanda kusan kowa ya San hakan...

ya Samar wa mutane da dama aiki, da Jari, da kuma bashin COVID-19 a tsakanin matasa, mata, maza kai har da ma wasu manyan 'yan Siyasa a lokacin da ya samu dama...

Ko don arzukin Shema da kuma irin qoqari da Gudunmuwar da ya bayar don samun nasarar , ya cancanci a yi ma shi Adalci ko da kau ba za ba shi ba, to ya kamata a yi abunda ya dace..

Wallahi! Duk Wanda ya ci , sai Amana ta ci shi, saboda Allah ba Azzalumi ba ne...

Haka kuma, wallahi duk Wanda ya yi Yaudara, zai hàdu da sakamakonshi ko Bai so...

Duk Wanda ya fifita son zucyarshi, wata Rana sai ya yi ...

Kada ku ci amanar Sadauki, saboda ya riqe Amanarku...

Kada ku yaudari Sadauki, saboda Bai yaudare ku ba kuma Yana da capacity sosai cikin Al'ummah...

Kada ku bari ya kubce maku, saboda hakan babban gi6i ne a gare ku...

Da fatan za a gafarce ni inda nai kuskure..

,
,
,
.

Address

DUTSIN-MA
Dutsin-Ma

Telephone

+2347060429905

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sadauki Solidarity Movements posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category