FARUQ NGB

FARUQ NGB Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from FARUQ NGB, Grocers, No 102 Mai ruwa Road funtua, Funtua.

To kaji
23/02/2026

To kaji

Da ɗumi-ɗumi: El-Rufai Ya maka hukumar ICPC a kotu yana neman su biya shi diyyar Naira Biliyan 1bn Saboda Mamaye Gidansa ba bisa ƙa’ida ba.

Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El‑Rufai, ya kai ƙara a kotu yana neman a biya shi Naira biliyan 1 saboda abin da ya kira mamaye gidansa ba bisa ka’ida ba da jami’an Independent Corrupt Practices and Other Related Offences Commission (ICPC) s**a yi.

Rahotanni sun bayyana cewa El-Rufai ya shigar da karar ne a Federal High Court da ke Abuja, ta hannun lauyoyinsa, yana mai zargin cewa takardar izinin binciken da aka yi amfani da ita wajen shiga gidansa ba ta cika sharuddan doka ba.

A cikin takardar karar, El-Rufai ya ce jami’an ICPC tare da wasu jami’an tsaro sun shiga gidansa da ke A*o Drive a Abuja, inda s**a gudanar da bincike tare da kwashe wasu takardu da na’urorin lantarki.

Ya ce matakin ya saba wa kundin tsarin mulkin Najeriya, domin yana take masa ‘yancin sirri da mutunci, wanda ya sa yake neman kotu ta ayyana binciken a matsayin haramtacce.

El-Rufai ya kuma bukaci kotu ta umarci a mayar masa da dukkan kayayyakin da aka dauka daga gidansa, tare da biyan shi Naira biliyan 1 a matsayin diyya saboda abin da ya kira cin zarafin hakkinsa.

Lamarin na zuwa ne a lokacin da ake ci gaba da cece-kuce kan binciken da wasu hukumomin gwamnati ke yi kan wasu lamurra da s**a shafi tsohon gwamnan.

04/01/2026
Masha Allah Malam
13/10/2025

Masha Allah Malam

DA DUMI-DUMINSA: Sheikh Lawan Triumph Ya Kare Kansa A Gaban Kwamitin Shura

Abinda mutane suke ta jira ya zo, ana ta tambaya yaushe za'a zauna? Toh yau an zauna a wani kebantaccen wuri (ofishin hukumar DSS), tare da wakilai kala-kala, da yan jaridu, domin a ba wa Sheikh Lawan Triumph damar kare kansa daga tuhumomin da wasu s**a aikawa gwamnati akansa.

Alhamdulillah, zama ya yi kyau, Sheikh Lawan Triumph ya kare kansa, ya yi wa Sunnah kyakkyawan wakilci.

Wato a ko yaushe Sunnah tana da izza, Ahlussunnah daban ne wallahi.

Tabbas a yau na kara yarda da jahilcin Abduljabbar, an ba shi dukkan dama amma ya kasa kare kansa, wannan yana nuna tabbas da'awarsa ta karya ce. Amma Sheikh Lawan Triumph, ya kare kansa a ilmance, ya kare kowace magana da littattafai da maganganun malamai.

Duk da yake dai shura sun yi wa yan dariƙa gata, sun zauna da Mallam Lawan da kansu, a madadin ace su masu korafin su zo su kare kansu da kansu. Amma duk da haka, an samu wasu daga cikin yan Shura da suke son dole sai abinda suke so (na wakilansu na waje) ya shiga, dole sai sun k**a Mallam Lawan da laifi. Amma basu samu nasara ba. Sun so sai an dena maganar littafi, ayi magana kawai da molanka.

Abin tambaya a nan shi ne: Ta yaya za'a yi maganar ilimi ba da littafi ba???

Ku kasance da mu nan da yan mintuna domin kawo muku LIVE na yadda zaman ya kasance

Awaisu Al'arabee Fagge

09/10/2025

With Rariya Hausa – I just got recognized as one of their rising fans! 🎉

03/08/2025
03/08/2025
31/12/2023

Check out Still Nogoing Back 22's post.

Address

No 102 Mai Ruwa Road Funtua
Funtua

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when FARUQ NGB posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category