Ashir sani

Ashir sani I'm simple but if you understand me

22/02/2026
Allah Kara lpy da nisan kwana jagora🥰🥰
03/10/2025

Allah Kara lpy da nisan kwana jagora🥰🥰

29/09/2025
Alhamdulillah godiya ta tabbata ga ubangijin daya hada wannan alkhairi garemu Allah albarkan annabi DA shehu ka Kara had...
28/09/2025

Alhamdulillah godiya ta tabbata ga ubangijin daya hada wannan alkhairi garemu Allah albarkan annabi DA shehu ka Kara hada kanmu ka barmu a masoyan annabi da sahibul faidathi maulana alh Ibrahim inyass ka kashemu muna yan faila karkashin jagoranci sheik imam murshiduna ilallahi maulana sheik Isma.ela mai diwani group gaisuwa DA ban gajiya daga Dan uwa a Allah Ashiru bagajiya Ahlulfaidati idi gombe karkashin jagoranmu shiek Adamu sufi radiyallahu anha wal abdulillah🥰🥰

28/09/2025

BAYE Worldwide Allah ka dawwamar Dani Ina Dan faila ameen

Address

Tudun Wada
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ashir sani posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category