MALAM Mai alkairai 222333

MALAM Mai alkairai 222333 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from MALAM Mai alkairai 222333, Grocers, Gombe.

26/12/2023
08/11/2023

MAGANIN CIWON OLSA
KOMIN TSANANINTA INSHA ALLAHU
Gameda ciwon olsa komin tsananinta za'asamu lafiya
Insha allahu wannan maganin yawan amfani dashi yana kashe olsa har abada insha allahu
Asamu ganyen bagaruwa
Ashanya idan yabushe adake atankade sai arika shan karamin chokali da madara taruwa kota gari safeda yamma kwana 7 za'awarke insha allahu izini salati 10
Game neman karin bayani
Whatsapp ko kira
08023519230
08030687165

08/11/2023

ASSALAMUALAIKUM YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI

01/11/2023

ALLAH YASA MU ANFANA DA JUNA

01/11/2023

Bayanin istikharan gidajen aure.✍️

Kowane burujin mutum akwai gidan auratayyarda yadace dashi.

Misali. Kowane buruji gidan bakwai dinsa shine gidan auratayyarsa.🙏

Bari dai nayimuku Gwari Gwari yanda zaku fahimci karatun.👇

Misali burujinka Himlu ne. Daga Himlu sai ka'irga buruji shida. Na bakwai sai aka Mizanu. Toh dan haka mutum mai burujin Himlu Mizanu shine gidan aurensa.👫.
Domin shine na bakwai dinsa.

Mutum mai burujin Sauru shikuma Aqrabu shine gidan aurensa.

Mutum mai burujin Jauza'u. Toh Qausu shine gidan Aurensa.

Mutum mai burujin Surɗanu. Toh jadyu shine gidan aurensa.

Mutum mai burujin Usdu toh Dalwu shine. Gidan Aurensa.

Mutum mai burujin sunbulah. Toh HUTU shine gidan aurensa.

Toh misali karatun kamar haka yake.

Toh idan akayi wannan binciken. Akasamu dacewa ahakan.
Toh sai ashiga kuma a buga musharakar auren agani.

Tunda an samu daidaituwa a burujai toh a musharaka kuma auren gidan nawane?

Toh a hakane. Sannan za'agane dacewan. Har ayi hukunci dashi.🙏

Idan har akayi dace a hakan. toh insha Allah. Za'aji dadin zaman wannan zamantakewar auren.👫

Gidajen zaman takewar aure. Sune kamar haka.👇

gidaje SA,IDI
wato masu kiyau
2 5 7

gidaje mumtjiza
wato tsakatsakiya
1 4 8

gidaje nahisi
wato marar kiyau
3 6 9

wannan shine takaitaccen bayanin gidajen zaman takewar aure👫

amma awajen wadansu malaman,
gidan daya 1 shine nahisi wato marar kiyau
gidan 6 kuma shine mumtajiza wato tsaka tsakiya🙏

✍️mustapha nashehu✍️

31/10/2023

بسم الله الرحمن الرحيمALLAH YASA MUDACE

Address

Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MALAM Mai alkairai 222333 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category