Yusuf zubair abu maryam

Yusuf zubair abu maryam Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Yusuf zubair abu maryam, Gombe pantami, Gombe.

15/09/2025
28/01/2024

AlKHAIRIN ALLAH YA TABBATA GA DUKKAN NIN ƳA MACE

ƴa mace al khairice ƴa mace abar garmamawa ce saboda ubangiji allahu (swt) ya karrama ta ya kuma kimantata, ta ɓangaren halittar ta amma ɗai ɗai kune s**a san kimar kansu da kuma darajan da Allahu (swt) yayi musu, duk wata ƴa mace da tasan kimar kanta da kuma darajar ta, bazata taɓa yadda taficewa daga gida ba tattare da hajibi ajikin ta ba

Amma in kana so kasan ƴa macen da bata san kimar da darajan da ubangiji yayi mata ba, ita ce mai daura photon ta a dukkan nin social media tana so wasu daga cikin mazaje su yaba mata naji dd saboda ta bayyana wa kowa halittar ta a fili kyauta ba ko sisi. Shifa duk wani abu mai kima da daraja a ƙillace yake sai kabiya kudi kafun kaɓuɗe kagani. Ita fa macen da tasan kima da darajar allahu swt yayi mata wllhi bazata taɓa bari waɗan su mazaje suga wani ɓangare na ƙwalliyar ta ba, b***e halittar da allah yayi mata ba, sai wanda allah maɗaukakin sarki ya halar tar mata suga ƙwalliyar ta,

Allah ubangiji ya haɗamu da mataye nagartattatu suma matan allah ya haɗa su mazaje nagari wa'an da s**a san kimar su kuma su nuna kishin abun su gare su * * *

BY

ABU MARYAM YUSUF ZUBAIR🖋

Address

Gombe Pantami
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yusuf zubair abu maryam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share