Limamin Banda tsoro

Limamin Banda tsoro Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Limamin Banda tsoro, Grocers, Gombe.

21/04/2026
📢 SANARWA TARON MAJALISAR ZANTARWA NA JIBWIS GOMBE STATENational Headquarters, Jos – NigeriaMajalisar Jama'atu Izalatil ...
27/11/2025

📢 SANARWA

TARON MAJALISAR ZANTARWA NA JIBWIS GOMBE STATE
National Headquarters, Jos – Nigeria

Majalisar Jama'atu Izalatil Bid’ah Wa Ikamatis Sunnah, reshen Jihar Gombe, ƙarƙashin jagorancin:

🔹 Shugaban Majalisar Malamai na JIBWIS Gombe State,
Ash-Sheikh Hamza Adamu Abdulhamid
(Darakta, JIBWIS Gombe State Directorate of Education – NHQ Jos Nigeria)

🔹 Shugaban Gudanarwa na Jihar Gombe,
Alhaji Ibrahim Baba Mai Akuya

🔹 Shugaban Majalisar Agaji na Jihar Gombe,
Alhaji Hassan Abdullahi Dandoriya

na sanar da daukacin Al-Ummah Musulmi na Jihar Gombe game da babban taro mai muhimmanci wanda ya haɗa:

Majalisar Malamai

Majalisar Gudanarwa

Majalisar Agaji

Wakilai daga Jiha, Kananan Hukumomi, Development Areas da Unguwanni na fadin Jihar Gombe

🕌 Wuri: Babban Masallacin Juma’a Izala, Jauro Sajau, Shangon.

📍 Gari: Jauro Sajau, Shongom Local Government, Gombe State
🗓 Ranar: Asabar, 29/11/2025
🕓 Lokacin Taro: 4:00 na yamma in shaa Allah
📖 Lokacin Wa’azi: 07:00 (Insha'Allah)

Ustaz Muhammad Jingodo Pingida
Jibwis Gombe State PRO.

sanarwa ce daga:
JIBWIS Gombe State
Social Media.

Sheikh Dr. Ṣāliḥ bin Fawzān Al-Fawzān (may Allah preserve him) has been appointed as the Grand M***i of the Kingdom of S...
22/10/2025

Sheikh Dr. Ṣāliḥ bin Fawzān Al-Fawzān (may Allah preserve him) has been appointed as the Grand M***i of the Kingdom of Saudi Arabia, Chairman of the Council of Senior Scholars, and General President for Scholarly Research and Fatwa, with the rank of minister.

Born in Ash-Shamāsiyyah, a small town in the region of Al-Qassim, in 1354 AH (1935 CE), Sheikh Al-Fawzān grew up surrounded by the love of Qur’an and learning. His early education began in local schools before he continued to Imam Muhammad bin Saud Islamic University, where he completed his Bachelor’s, Master’s, and Doctorate degrees in Islamic Law (Fiqh).

His Master’s thesis focused on the laws of inheritance, while his Ph.D. dissertation explored the rulings of permissible and forbidden foods in Islamic law. Alongside his academic studies, he benefitted from great scholars such as Sheikh Abdullah bin Hamid and Sheikh Ibrahim bin Ubayd in Buraydah, and later from Sheikh Abdulaziz bin Baz in Riyadh.

After graduation, Sheikh Al-Fawzān began a lifelong journey in teaching. He served as a teacher at the Institute of Knowledge in Riyadh, then at the College of Sharia and College of Usul al-Deen, before becoming the Director of the Higher Institute of Judiciary. His years of service produced generations of judges, scholars, and students of knowledge across the Kingdom.

Alongside his academic work, Sheikh Al-Fawzān has served for decades as Imam and Khateeb of Prince Mutaib bin Abdulaziz Mosque in Riyadh, where he continues to teach lessons in creed, jurisprudence, inheritance, and Arabic studies. His voice became known throughout the Muslim world through the long-running Saudi radio program “Noor ala al-Darb”, where his calm explanations and firm adherence to evidence earned the respect and trust of millions of listeners.

Firmly grounded upon the methodology of Ahl al-Sunnah wal-Jama’ah, Sheikh Al-Fawzān follows the path of the early scholars combining knowledge, humility, and balance. His writings, including “

HOTUNA: Wa’azin walimar Sabon Gidan Sheikh Hamza Adam Abdulhamid, Shugaban Majalisar Malamai Na Jahar Gombe, Wanda Ya Gu...
04/10/2025

HOTUNA: Wa’azin walimar Sabon Gidan Sheikh Hamza Adam Abdulhamid, Shugaban Majalisar Malamai Na Jahar Gombe, Wanda Ya Gudana a Kofar Gidansa, Anan Cikin Gombe.

Wa’azin Ya Gudana NE Ƙarƙashin Jagoranci Fadilatuh Ash-Sheikh Muhammad Sani Yahaya JINGIR, Shugaban Majalisar Malamai Na Ƙasa

muzambilu isah
Friday 4th October, 2025

Tawagar JIBWIS Ta Kai Ziyarar Ban Girma Ga Sabon Vice-Chancellor Na Jami’ar Gombe16 Satumba, 2025 | Gombe, NajeriyaWata ...
18/09/2025

Tawagar JIBWIS Ta Kai Ziyarar Ban Girma Ga Sabon Vice-Chancellor Na Jami’ar Gombe

16 Satumba, 2025 | Gombe, Najeriya

Wata gagarumar tawaga daga Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa’iqamatis Sunnah (JIBWIS), reshen Jihar Gombe, ta kai ziyarar ban girma ga sabon Vice-Chancellor na Jami’ar Gombe (GSU), Farfesa Sani Ahmad Yauta, a ofishinsa.

Tawagar ta samu jagorancin Sheikh Hamza Adamu Abdul Hamid, Shugaban Majalisar Malamai na JIBWIS Jihar Gombe kuma Darakta na Hukumar Ilimi (Directorate of Education). A cikin tawagar har da fitattun malamai da shugabannin makarantun JIBWIS, ciki har da Sheikh Aliyu Muhammad Bara, Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai; Alhaji Magaji Baba, Daraktan Majalisar Agaji (First Aid Group); Dr. Muhammed Dan Azumi Isah, Provost na JIBWIS College of Education; Dr. Ahmad Ibrahim Dukku, Registrar; da kuma manyan malamai da shugabannin makarantun sakandare na JIBWIS a cikin birnin Gombe.

A yayin ziyarar, tawagar ta taya Farfesa Yauta murnar nada shi a matsayin Vice-Chancellor na 4 a tarihin jami’ar, inda s**a bayyana wannan zabe a matsayin amintaccen yanke shawara da ya nuna cikakken kwarin gwiwa daga al’ummar jami’a da kuma mutanen Jihar Gombe. Haka kuma, sun nuna godiya ga Gwamnan Jihar bisa wannan zabi mai muhimmanci na shugaba da ya shahara da nagartaccen ilimi da kwarewar shugabanci.

Tawagar ta kuma jaddada muhimmiyar rawar da JIBWIS ke takawa wajen ci gaban ilimi a jihar, inda s**a bayyana cewa kungiyar tana gudanar da fiye da makarantu sakandare 20 a fadin jihar Gombe tare da samar da fiye da ɗalibai 1,000 masu kammala karatu a duk shekara. Sun yi kira da a ci gaba da samun goyon bayan Vice-Chancellor domin karfafa haɗin kai tsakanin jami’ar da cibiyoyin ilimin addini.

A nasa jawabin, Farfesa Yauta ya tarbi tawagar hannu bibbiyu tare da jinjinawa JIBWIS kan gagarumar gudunmawar da take bayarwa wajen ilimi da tarbiyya a jihar. Ya tabbatar musu da cewa jami’ar Gombe za ta ci gaba da kasancewa mai adalci, haɗin kai da bayar da dama bisa cancanta g

A GARIN SHIKA GOBE ZA MU HADU IN SHA ALLAH, AKWAI KHUDUBA DA ZA A RABA A MASALLACIN KYAUTA IN SHA ALLAHA garzaya don sam...
04/09/2025

A GARIN SHIKA GOBE ZA MU HADU IN SHA ALLAH, AKWAI KHUDUBA DA ZA A RABA A MASALLACIN KYAUTA IN SHA ALLAH
A garzaya don samun wannan kuduban

Ɗaya daga cikin magoya bayan Sheikh Sani Yahaya jingir, Mai suna Deen Ismail, Ya bayyana  cewa Dalilin da wasu ke adawa ...
04/09/2025

Ɗaya daga cikin magoya bayan Sheikh Sani Yahaya jingir, Mai suna Deen Ismail, Ya bayyana cewa Dalilin da wasu ke adawa da shugaban kungiyar Izala reshen Jos, shine bai yarda ayi Fachaka da kudin kungiyar ba.

Ya bayyana wannan sako ne cikin wani gajeren Sanarwa da yayi a shafinsa na Facebook da cewa "•Babban Abunda Yasa Ake Jin Haushin Sheikh Jingir Shine Bai Yarda Da fachaka Da kuɗaɗen Kungiya Ba.

Ko maiyasa hakan
01/09/2025

Ko maiyasa hakan

Allah ya saka
01/09/2025

Allah ya saka

Dattawa 2 Masu AlbarkaShugaban Mu Jagorammu Babammu Ash Muhammad Sani Yahya Jingir                                   Da ...
01/09/2025

Dattawa 2 Masu Albarka

Shugaban Mu Jagorammu Babammu Ash Muhammad Sani Yahya Jingir

Da
Mataimakin Sa Na 1 Waziri Sidiqin Ash Sheikh Yusuf Muhammad Sambo Rigacikun

Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai Na Kasa Na 2 Sheikh Dalhatu Abubakar Abdullahi Kantana

YA Allah Kayimana Mai Kyau A Duniya Sannan Kayimana Mai Kyau A Lahira.

•Sheikh Ibrahim Muhammad Duguri Ya Gargadi Matasan Social Media Akan Cin Mutuncin Dattijai•Sheikh Ibrahim Muhammad Dugur...
28/08/2025

•Sheikh Ibrahim Muhammad Duguri Ya Gargadi Matasan Social Media Akan Cin Mutuncin Dattijai

•Sheikh Ibrahim Muhammad Duguri ya yi kira ga matasa, musamman waɗanda ke amfani da kafafen sada zumunta, da su kiyaye halin ra!ni da cin mutunc!n dattijai.

•A cewar Shehin Malamin, "ba dai-dai ba ne yaro ya ɗauki halin cin mutuncin dattijai kuma a zura masa ido yana aikata abin da ya ga dama ba tare da tsawatarwa ba. Dattijo ko kaf!ri ne, bai dace a aibanta shi ba b***e musulmi."

•Sheikh Duguri ya kuma jaddada cewa Musulunci bai koyar da cin mutuncin manya ba, Dattijo ko ba musulmi bane bai kamata aci mutuncinsa ba

Address

Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Limamin Banda tsoro posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category